Zina Da Mata Kafin Saka Su A Fim Gaskiya Ne – Jarumin Kannywood

Wallahi kannywood kaso 90 mazinata, ne kuma maganar zina da mace kafin a saka ta fim, Wallahi, Wallahi gaskiya ne. Domin shekera ta biyar a masana’antar fim, duk wata tsiya da ake na sani.

Bana mantawa akwai wata da ta zo a saka ta a fim a shekarar 2007 aka ce mata za ta fito sau 9, amma duk scene daya sai an buga ta da kasa kuma ta yarda. Daga karshe ma aka ki saka ta aka bar ta da jinya.

Haka kuma akwai wata buzuwa da ta zo daga Jamhuriyyar Niger a shekarar 2011, ita ma haka ta sha ragargaza, kuma ta zo da kudi har da system, Wallahi daga karshe sai da ta zo abincin da za ta ci ma ya fi karfin ta saboda an gama da ita.

✍️Musa Yaro

Labarai Makamanta