Duk wanda ya ƙarasa mana wadannan karin maganganu na Hausa zai samu Nera Dubu Biyar (₦5000) kyauta 💵 😀😊😂
1. A bikin cin nama…
2. Abokin kuka…
3. Dabara ba ya ɗaure kaya…
4. Ganin Hadari...
5. Ko Kura ta karye…
A je shafin mu na facebook/muryaryanci.com a amsa su.
Sannan kuma a yi “Like 👍🏾” na page ɗin.
Muna nan muna sauraren ku.
Mun gode. 🙏🏾
You must log in to post a comment.