Tsohon Direban Buhari Ya Samu Tallafin Bayin Allah

Wani Bawan Allah Ya Tallafawa Tsohon Direban Shugaba Buhari Da Kayan Abinci Da Kuma Naira Dubu Dari

Wannan abincin da kuke kallo da hoton wannan mutumin mai suna Sani Adamu tsohon Soja ne kuma direban shugaban kasa Muhammadu Buhari ya samu tallafin abince daga Kwamandan rundunar G.O.C Maiduguri a jiya Laraba, inda aka kawo masa har gida da dubu dari N100.000. Allah ya saka masa da alkairi.

Idan ba s manta ba, a shekarun baya ma uwargidan shugaban kasa Aisha Buhari ta tallafa masa da kayan abinci.

Daga Comr Khalid Haruna Adamu

Related posts