Tsaro: Dakarun Soji Sun Dandanawa Boko Haram Mutuwa

Dakarun Sojojin Nijeriya Sun Aika ‘Yan Boko Haram Da Dama Lahira A Jiya.

Karar kwana ya fito da karnukan wutar jahannama a yammacin jiya Lahadi a garin Banki na jihar Borno inda dakarun sojojin Nijeriya suka yi wasan kura da ‘yan ta’addan ta hanyar aikasu lahira ba shiri.

Yaa Allah Ka cigaba da agazawa dakarun Janar Buratai, Ka tabbatar musu da nasara akan ‘yan ta’addan Boko Haram. Amin

Related posts