Takara: Wankin Hula Zai Kai Ahmed Lawan Dare

Idan ba a manta ba Sanata Ahmed Lawan shugaban majalisar Dattawa ya fafata a zaɓen fidda gwani na shugaban kasa na jam’iyyar APC rabar 8 ga watan Yuni.

Kafin zaɓen an yi masa kyakyawar zaton cewa shina jam’iyyar ta ke so ta tsayar ɗan takarar ta amma kuma hakan bai yiwu ba.

An ruwaito cewa wanda yayi nasara a zaɓen fidda gwani na kujerar Sanatan Bashir Machina ya ce ba zai sauka daga kujerar takara ba.

Labarai Makamanta