Tabar Wiwi Na Iya Zama Sahihin Maganin CORONA – Masana

Binciken kwararru na hadin gwiwa daga jami’ar Nebraska tare da kwalejin binciken halittu ta Texas (Texas Biomedical institute). Ya bukaci da a sanya tabar wiwi cikin magungunan da kan iya kauda cutar corona daga doron duniya baki daya.

Wata majiya ta tabbatar cewa duk da kasar Amurka ta haramta amfani da tabar amma jihohi 29 sun halasta amfini da ita a matsayin magani.

Ciki kuwa har da Washington DC kamar yadda Harvard medical school ta bayyana.

Labarai Makamanta