Ta’aziya: Izala Ta Kai Wa Atiku Gaisuwa

Ziyarar ta’aziyya da kungiyar JIBWIS karkashin jagorancin shugabanta na kasa, Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau ta kaiwa tsohon mataimakin shugaban Naijeriya Alh. Atiku Abubakar bisa rasuwar manyan Hadiman sa guda biyu, Umar Jidda fariya, da babban manajin darakta na kamfanin ruwa na Faro, jarman Misau, wadanda duka ‘ya’yan wannan kungiya ta JIBWISne, kuma lokacin da akayi rasuwar shugaba da jama’arsa sun tafi wasu Ayyuka a kasar Saudiyya, Uganda da masar.

Da fatan Allah ya jikan dukkan musulmin da suka rigaye mu. Amin.

Related posts