A karshen makon da ya shige ne tsohon gwamnan jihar Sokoto kuma Sanata mai wakiltar Sokoto ta tsakiya, kana shugaban kwamitin tsaro Dr Aliyu Magatakarda Wamakko ya yi wani zama da jami’an tsaro a jihar Kaduna akan matsalar tsaro da ta addabi yankin Arewacin Nijeriya.
Wamakko ya bada tabbacin taimakawa jami’an tsaro da duk wani abu da suke bukata na kayan aiki don ganin an kakkabe ‘yan ta’adda a arewacin Nijeriya.
Daga S-bin Abdallah Sokoto
You must log in to post a comment.