Neman Tubarraki: Gwamna Bala Ya Ziyarci Ɗahiru Bauchi

Mai Girma Gwamnan Jahar Bauchi Sanata Bala Abdulkadir Muhammed ya kai ziyara ga Sheikh Dahiru Usman Bauchi a gidansa dake jihar Bauchi.

Ya samu rakiyan Mataimakin Kakakin Jahar Bauchi Hon Danlami Ahmed Kawule da mataimakin Shugaban Jam’iyar PDP na Jaha, Alhaji Bala Hadis

Daga Lawal Muazu Bauchi, Mai Tallafawa Gwamna Bala Muhammed Kan Kafafen Yada Labarai Na Zamani

Labarai Makamanta