Manoman Da Suka Ci Bashi Sun Ce Rabonsu Suka Ci – Gwamnan Babban Banki

Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Gwamnan babban bankin Najeriya, CBN ya koka da cewa, manoma sun ki biyan bashin da aka basu a karkashin tsarin ABP, suna cewa wai sun ci rabonsu ne na arzikin Najeriya.

Yace kin biyan bashin da manoman suka yi yasa sauran manoman suka kasa samun bashin.

Ya bayyana cewa amma sauran wadanda aka ba bashin sun biya, yace yana kira ga iyayen kasa sarakuna da sauran masu fada a ji su ba manoman baki su biya bashin

Labarai Makamanta

Leave a Reply