Ilimi

Katsina: Masari Ya Sallami Shugaban Jami’ar Umaru Yar’adua
Labarin dake shigo mana daga jihar Katsina na bayyana cewar Majalisar Zartaswa Jihar Wadda Gwamna Am…

An Amince Da Koyar Da Yara Karatu Da Harsunan Gida A Makarantu
Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Majalisar ministoci ta amince da wata manufa ka…

Gwamnatin Tarayya Ta Dawo Da Darasin Tarihi A Makarantu
Gwamnatin tarayya ta sanar da dawo da darasin tarihi a matsayin darasi mai zaman kansa a cikin manha…

Rabin Albashi: ASUU Ta Yi Barazanar Sake Tsunduma Yajin Aiki
Rahoton dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Kungiyar malaman jami’a (ASUU) ta…

Sulhu Ya Kamaci ASUU Ba Yajin Aiki Ba – Shugaban Kasa
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shawarci kungiyar malaman jami’o’i da sauran kungiyoyin ma’aikata …

Ba Za Mu Biya ASUU Albashin Aikin Da Basu Yi Ba – Ministan Ilimi
Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar yayin da Ƙungiyar Malaman Jami…