Hajjin Bana: Sama Da Mahajjata Dubu 100 Sun Isa Saudiyya

Rahotannin dake shigo mana daga birnin Riyadh na ƙasar Saudiyya na bayyana cewar fiye da maniyyata 100,000 daga sassan duniya sun isa kasa mai tsarki domin gudanar da aiki Hajjin bana.

Hukumomin Saudiyya ne suka bayyana haka cikin wata sanarwar da ta fitar a shafin Haramain Sharifain da ke Tiwita.

Sanarwar ta kara da cewa akasarin maniyyatan sun isa birnin Madinah ne.

Labarai Makamanta

Leave a Reply