Da Dumi-Dumi: Kyari Ya Warke Daga CORONA

Abba Kyari Ya Warke Daga Cutar Corona Virus, Bayan Ya Shafe Kusan Makonni Biyu Yana Killace

Abba Kyari, ya warke daga cutar Corona Virus bayan ya shafe kusan makonni biyu a killace na kamuwa da cutar da yayi kamar yadda Daily Correspondents ta ruwaito.

Related posts