Kananan ‘Yan Kasuwa 100,000 Sun Karbi Tallafin N50,000 Daga Gwamnatin Tarayya – Minista
Ministar Masana’antu, Ciniki da Zuba Jari, Doris Uzoka-Anite, ta bayyana cewa, ‘yan kasuwa Kimanin 100,000 a fadin tarayyar kasar nan ne suka Karbi Naira 50,000 ta hanyar tsarin bayar da tallafin sharadi na Shugaban kasa, Wanda kuma aka fi sani da Shirin Tallafin Kasuwanci. Ministar, wacce tayi magana...