Wasanni: Ronaldinho Ya Yi Bikin Ranar Haihuwa A Gidan Yari

Shahararren dan wasan kwallon duniya, dan kasar Brazil wanda yalashe kofin duniya da Ballon d’Or Ronaldinho ya cika shekaru 40 a duniya. Ronaldinho ya bugawa kungiyoyi da yawa ƙwallon ƙafa ciki kuwa har da, Gremio, PSG, Barcelona, Milan, Flamengo, Atletico Minero, Queretaro da Fluminense a lokacin da yake Sharafin sa na taka leda. Ronaldinho shine dan wasa mafi daraja a shekarar 2005, lokacin da Barcelona ke biyan sa Euro fan miliyan 50. Ga jerin abubuwan da Ya lashe a Tarihinsa:– Ya buga wasanni: 719 Ya zira kwallaye: 280 Ya bugawa…

Karanta...

Wasanni: Na Kagara In Mutu – Zakaran Damben Duniya

Fitaccen dan dambe na duniya Mike Tyson ya bayyana cewa a shirye yake mutuwa ta zo ta dauke shi, saboda rayuwa a wannan lokacin tayi wahala sosai. Ya bayyana hakan ne a wata hira da aka yi da shi Kwanakin baya inda ya nuna damuwarsa akan rayuwarsa ta baya yace yafi jin dadin rayuwarshi a lokacin da yake wasan dambe, yanzu da ya daina duk rayuwarshi ta lalace. Abubuwan da fitaccen dan damben yake fada zai sanya mutane da yawa da suke bibiyarsa su tausaya masa. A lokacin da yake…

Karanta...

Cutar Corona: Dan Wasan Liverpool Ya Bada Tallafin Miliyoyin Kudi

‘Dan wasa Sadio Mane na kasar Sanagal, ya bada kudi har £41,000 ga kasarsa a matsayin gudumuwa domin a yaki cutar nan ta Coronavirus da ta ke ratsa Duniya. Jaridar BBC Hausa ta bayyana wannan abin kirki da ‘Dan wasan gaban na Firimiya ya yi. Sadio Mane ya bada wannan gudumuwa ne domin a hana cutar yawo a Sanagal. Mane ya na cikin masu yunkurin kira na ganin cewa an dauki lamarin cutar da muhimmanci. ‘Dan wasan ya kan fadakar da masu bibiyarsa a shafukansa na zumunta. Kwanakin baya Mane…

Karanta...

Wasanni: Tsohon Tauraron Kwallon Kafa Ya Shiga Komar Jami’an Tsaro

Rahotanni sun zo mana cewa an kama fitaccen tsohon ‘Dan wasan Duniya Gaucho Ronaldinho da laifin amfani da takardu na bogi a kasar waje. Kamar yadda labari ya zo mana Gaucho Ronaldinho, ya na tsare ne a kasar Paraguay, bayan an same shi da takardun shiga kasa na bogi. Ana zargin cewa akwai alamun tambaya game da takardun da tsohon ‘Dan wasan na kasar Brazil ya yi amfani da su wajen zuwa kasar Paraguay. Gaucho Ronaldinho ya ziyarci kasar Amurkan ne a sakamakon wata gayyata da Nelson Belotti ya yi…

Karanta...

Coronavirus: Babbar Kungiyar Kwallon Kafa Ta Hana Musabaha

Kungiyar kwallon kafa ta Newcastle ta haramta yin musabaha a tsakanin ‘yan wasanta a kokarin da ta ke yi na hana yaduwar cutar Coronavirus, shugaban kungiyar Steve Bruce ya bayyana a ranar Juma’a, 28 ga watan Fabrairu. “Muna da wata al’ada na yin musabaha a duk lokacin da muka hadu da abokanmu da safe – mun dakatar da hakan bisa ga shawarar likitoci. “Mun kasance kamar sauran jama’a, muna gaban talbijin don ganin inda cutar za ta je a nan gaba muna kuma fatan ba za ta munana ba a…

Karanta...

Wasanni: Tsohon Kocin Kano Pillars Ya Kwanta Dama

Tsohon mataimakin kocin kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars, Kabiru Baleria ya rasu. Kabiru Baleria ya yi fama da matsalar matsananciyar damuwa na wasu watanni kuma ya tafi asibitoci da dama an masa magani a Kano kafin daga bisani ya rasu a yammacin ranar Talata 25 ga watan Fabrairu. Kamar yadda binciken da muka yi ya nuna bayan rasuwarsa, Kabiru Baleria ya kamu da rashin lafiya ne bayan da matarsa ta tsere Amurka da ‘ya’yansu uku. Matarsa ta kira ta ce ya manta da batunta da yaranta a lokacin da…

Karanta...

Wasanni: Saudiyya Za Ta Sayi Babbar Ƙungiyar Ƙwallon Ƙafa

Mun samu labari cewa Kasar Saudi Arabia ta na tattaunawa da kungiyar Newcastle United domin sayen kulob din daga hannun Mai rike da ita. Gidan yada labarai na Reuters ya kawo rahoto cewa kasar Larabawan ta na son sayen Newcastle a kan kudi fam miliyan £340 idan har an tsaida ciniki. Kasar za ta biya wannan kudi ne daga babban asusun gwamnati na Sovereign Wealth Fund kamar yadda wata jaridar Wall Street ta bayyana. Fitaccen Attajirin nan, Mike Ashley, shi ne wanda ya ke da mallakar kungiyar kwallon kafar. Tun…

Karanta...

Wasanni: Victor Moses Ya Koma Inter Milan

Victor Moses ya saka hannu kan yarjejeniyar buga wa kungiyar Inter Milan kwallo na wucin gadi da zabin su iya sayansa daga hannun Chelsea. Moses ya tarar da tsohon kocinsa Antonio Conte wanda yanzu shine kocin Inter Milan. Conte yana amfani da Moses a matsayin wing-back bayan ya canja salon wasan tawagar zuwa 3-4-3 bayan sun sha kaye a hannun Liverpool da Arsenal kamar yadda Sky Sport News ta ruwaito. Kocin dan asalin kasar Italiya yana ta farautar ‘yan wasa a Premier League da za su dace da irin tsarin…

Karanta...

Wasanni: Ɗan Ƙwallon Najeriya Ya Gana Da Yariman Saudiyya

Kyaftin din Ƙungiyar Super Eagles Ahmed Musa tare da sauran tawagarsa na Al Nassr sun kai wa yariman Saudiyya, Faisal Bin Bandar Al Saud ziyarar ban girma bayan sunyi nasarar lashe Saudi Super Cup. Musa da ‘yan tawagarsa sun doke Al Taawon da 5 -4 a bugun daga kai sai mai tsaron gida a filin wasa na Sarki Abdullah da hakan ne suka samun nasarar zama zakarun gasar kwararru na Saudiyya kamar yadda Today.ng ta ruwaito. A yayin da suke cigaba da murnar samun nasarar zama zakarun gasar a karo…

Karanta...

Wasanni: Sadio Mane Ya Zama Gwarzon Ɗan Ƙwallon Afirka

Dan wasan kungiyar Liverpool kuma dan kasar Senegal, Sadio Mane, ya zama gwarzon dan kwallon nahiyar Afrika na shekarar 2019 a taron bikin da aka shirya ranar Talata, 7 ga watan Junairu, a kasar Masar. Dan shekara 27 yayi takara da abokin wasansa a Liverpool, Mohamed Salah da dan kwallon Manchester City, Riyad Mahrez. Ga jerin gwarazan: Gwarzon dan kwallon Afrikan shekara Sadio Mane (Senegal da Liverpool) Gwarzuwar ‘yar kwallon Afrikan shekara Asisat Oshoala (Nigeria & Barcelona) Matashin dan kwallon shekara Achraf Hakimi (Morocco & Borussia Dortmund) Kocin Afrikan shekara…

Karanta...

Wasanni: Sadio Mane Ya Gwarzon Ɗan Ƙwallon Afirka

Dan wasan kungiyar Liverpool kuma dan kasar Senegal, Sadio Mane, ya zama gwarzon dan kwallon nahiyar Afrika na shekarar 2019 a taron bikin da aka shirya ranar Talata, 7 ga watan Junairu, a kasar Masar. Dan shekara 27 yayi takara da abokin wasansa a Liverpool, Mohamed Salah da dan kwallon Manchester City, Riyad Mahrez. Ga jerin gwarazan: Gwarzon dan kwallon Afrikan shekara Sadio Mane (Senegal da Liverpool) Gwarzuwar ‘yar kwallon Afrikan shekara Asisat Oshoala (Nigeria & Barcelona) Matashin dan kwallon shekara Achraf Hakimi (Morocco & Borussia Dortmund) Kocin Afrikan shekara…

Karanta...

Wasanni: Sakamakon Wasannin Firimiya Na Jiya Asabar

Everton 0–0 Arsenal Bournemouth 0-1 Burnley Aston Villa 1–3 Southampton Brighton & Hove Albion 0–1 Sheffield United Newcastle United 1–0 Crystal Palace Norwich City 1–2 Wolverhampton Wanderers Manchester City 3–1 Leicester City

Karanta...

Ɗan Ƙwallon Najeriya Zai Aske Kai, Sakamakon Shawarar Masoya

Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles mai wasa a kunģiyar Busassapor dake kasar Turkiya, Abdullahi Shehu ya sha alwashin aske sumar kansa biyo bayan shawarwarin da masoyansa suka ba shi. Masoyan dan kwallon wanda dan asalin jihar Sokoto ne, sun ba shi shawarwarin ne a kafafun sadarwar da dan wasan yake amfani da su. A yayin zantawarsa da RARIYA, Abdullahi Shehu ya nuna jin dadinsa da shawarwarin da masoyan na shi suka ba shi. “Bisa korafin da masoyana suke yi game da gashin da ke kaina, na sha…

Karanta...

Wasanni: Arsenal Ta Sallami Mai Horas Da ‘Yan Wasan Ta

Kungiyar Arsenal ta bayar da sanarwar korar kocinta Unai Emery a yau Juma’a tare da dukkanin mataimakansa. Tsohon dan wasan kungiyar Freddie Ljungberg ne zai maye gurbin Emery, wanda ya zama mataimakin Emery a watan Yuni, yayin da take ci gaba da neman koci na dindindin. “Mun bayar da sanarwar cewa mun yanke hukuncin rabuwa da kocin tawagarmu Unai Emery da kuma mataimakansa,” kungiyar ta bayyana. Ta kara da cewa: “Muna godiya ta musamman ga Unai Emery da abokan aikinsa bisa jajircewarsu domin dawo da Arsenal kan turbar lashe kofuna…

Karanta...

Wasanni: Mai Horas Da ‘Yan Wasan Tottenham Zai Karɓi Albashin Biliyan 7

Jose Mourinho wanda ya ke yi wa kansa da lakabin na musamman, zai rika karbar albashin da ya ninka abin da aka rika biyan Mauricio Pochettino lokacin da ya ke horas da Tottenham. Rahotanni daga Jaridar Sun sun bayyana cewa Jose Mourinho zai rika samun kudi fam miliyan £15 duk shekara a Tottenham. Hakan na nufin duk wata Mourinho ya na da fam miliyan 1.25. Idan aka yi lissafin wannan kudi a Naira a yau, za a ga cewa abin da sabon Kocin na Tottenham zai rika karba a duk…

Karanta...