Coronavirus: Fushin Allah Ne Ya Sauka A Duniya – Daurawa

An dade ana gamuwa da ibtila’i da jarrabawa a fadin duniya, kwalara da Annoba da yaduwar cutaka ya dade yana addabar duniya, Kuma ana yi masa farrasa iri iri, kowa gwargwadon abinda yake dauke da shi na akida, ko hankali, ko ilmi ko al’ada, ko surkulle. Amma mu a mahanda ta addini muna daukar wadananan a matsayin jarrabawa da Jan kunne da Allah yake yiwa mutane domin su saduda, su sallamawa Allah, su yadda wananan duniya akwai me ita, Kuma yana da iko akanta kuma zai Iya tashin ta duk…

Karanta...

Ina Kyautata Zaton Ganduje Zai Sha Ƙasa A Kotun Ƙoli – Galadima

Tsohon jigon jam’iyyar Congress for Progressive Change (CPC) kuma tsohon aminin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Buba Galadima, ya bayyana hukuncin kotun koli wacce ta kaddamar da Hope Uzodinma zababben gwamnan jihar Imo a matsayin babban almara a tarihin duniya. Ya ce: “Abunda ya faru shine cewa kotun koli a yanzu ta daure kanta saboda ta yaya Za su yiwa Emeka Ihedioha haka sannan su ki yiwa Abba Kabiru Yusuf a Kano? Iri abu guda sak ne ya faru a Kano. “Idan har ya zama dole a soke zabe, ya kamata…

Karanta...

Iran: Bayan Mutuwar Qassem Saura Me? – Datti Assalafy

Amurka da Iran kasashe ne da kullum ake ganin suna yiwa juna barazar yaki, amma da wutar ta yi kamar za ta ruru sai kuma ta mutu, sau da yawa Amurka ta na cewa ba ta son yin yaki da Iran, haka ita ma Iran din ta na cewa ba ta son yin yaki da Amurka, wannan kuma shine gaskiyar abinda ke tsakaninsu, ba su da niyyar yin yaki, sai dai in Allah ya tashi tona musu asiri sai yakin ya kamasu dole ba tare da suna sonsa ba. Bayan…

Karanta...

Buhari Ya Yaudari ‘Yan Najeriya Da Kalmar Canji – Shamaki

Aliyu Shamaki ya fadi cewar jam’iyyar Apc mai mulki ta yaudari ‘yan Najeriya ne da kalmar chanji tun a shekarar 2014 domin kuwa har yanzu bayan shekaru biyar babu abinda ya chanza. Shamaki ya fadi hakan ne a cikin shirin Babbar Magana da ake gabatarwa a gidan talbijin da rediyo na liberty duk karshen mako. Yace ” babban dalilin da yasa talaka ya zabi shugaba Buhari shine don ya samu chanji a harkar saukin rayuwa, misali a shekaru biyar da akayi ana noma shinkafa ina saukin da talaka ya samu…

Karanta...

Ziyarar Dattawan Arewa Kano: Bai Da Amfani – Alfindiki

Northern elders forum. Ya Kamata kusan duk mun San irin kullin da Kuka zo dashi. Kuma mu mutanen Kano Baza mu lamunta ta. Tunda sarki sunusi ya shiga siyasar kwankwasiyya yake yakar Ganduje ko yake sukar shugaban kasa Buhari kun taba jin wasu Northern elders forum, sun kwabe shi? Ana sace mana yara akai su kudu a canza masu al’adar su da addinin su Ina Northern elders suke bamu jiyo Aman su ba… Prof. Ango Abdullahi yanzu kake kishin Kano, ka Manta shiga da fitar da kayi a Kan kada…

Karanta...

El Rufa’i Ya Gama Mulki A Duniya – Limamin Coci

Babban Limamin Darikar Angilikan na Mabiya addinin Kirista da ke Garin Zariya, Abiodun Ogunyemi, ya sake yin magana game da Mai girma gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai. Limamin Kiristocin ya bayyana cewa babu yadda za ayi Gwamna Nasir El-Rufai ya zama shugaban kasa a Najeriya. A cewar Limamin Cocin Ubangiji ne ya nuna masa wannan ba kowa ba. Da ‘Yan jarida su ka tambayi Abiodun Ogunyemi, a kan abin da ya sa ya ke bada tabbacin El-Rufai ba zai yi mulki ba sai ya ce: “Ba daga ni bane, na…

Karanta...

Ana Burge Mutanen Arziƙi Da Abin Arziƙi Ne – Kabir Soron Ɗinki

Duk mutumin arziki baya sakin jiki da duniya, tabbas Bahaushe yayi gaskiya, da yake kiranta da “Budurwar Wawa”. Wannan duniyar da muke ciki idonta a bude yake, babu irin mutanen da bata yi ba, kuma za tayi wasu a nan gaba insha Allah. Akwai nadama da danasani ga wadanda kudi da son duniya suka mamaye qirjinsu. Ni ban ta6a ganin wanda yaci nasarar sa6on Allah ba tun daga farko har qarshen rayuwa. Sannan a cikin jinisin mutane, mace tana da gajeren lokaci shiyasa shegantaka a wajenta tana da illa fiye…

Karanta...

Ziyarar Obasanjo Kaduna: Akwai Lauje Cikin Naɗi – Haruna Sardauna

Ku biyo mu domin ku ji dalilai da suka sa Shugaba Obasanjo, ya ziyarci Tsohon Bafaden shi, Malam Nasir El-rufai, bayan Gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari, ta nada shi a matsayin Shugaban Kwamitin Buncike kan almundahanar da akayi wajen gyara da saida Wutar Lantarkin Gwamnatin Najeriya a yan kasuwa. A makon da ya gabata, shugaban kasar Nijeriya, Muhammadu Buhari, ya nada Gwamnan jihar Kaduna a matsayin shugaban Kwamitin bincike akan badakala da almundahanar da aka yi wajen saida wutar lantarki Gwamnatin Nijeriya (NEPA) ga Attajiran ‘yan kasuwa, da bincike akan bilyoyin…

Karanta...

Ko ‘Yar Gwal Sai Haka: Dubu Goma Domin Jin Tarihin Zahra Buhari – Datti Assalafy

Zahra Buhari za ta shirya wani taro a Abuja na wayar da kai da fadin tarihin rayuwarta, kudin shiga dakin taron naira dubu goma (10,000), taron zai gudana ranar Asabar mai zuwa Na ga ana cecekuce ana kokarin alakanta abin da shugaba Buhari, ita kuma ana zaginta wai Barauniya, babu ruwan shugaba Buhari da wannan taron, haka ne ko ni a gurina kudin ya yi yawa tunda ba lada za a samu da ganin ‘yar gidan shugaban kasa ba. Wannan abu ne mai sauki, ganin damar mutum ne ya ganta,…

Karanta...

Goyon Bayan Rufe Boda: Anya Kuwa Sarki Sanusi?

A ranar Laraba Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II, ya yaba wa gwamnatin Buhari kan garqame boda da ta yi a wata ganawa da ya yi da ‘yan jarida a fadarsa. Wannan rubutu bai da muradin kallon siyasar mafita da wataqila ita ce silar yabawar. Manufar kawai, ta taqaita ne da yadda yabawar ta zo da mamaki matuqa musamman ga wadanda suke jinjina wa Sarkin kan jajircewarsa a kan haqqin talaka. Sarki dai masani ne a fannin tattalin arziqi. Don haka maganar mutum irinsa ga wani abu da ya shafi tattalin…

Karanta...

Haraji: Ya Dace Buhari Ya Tausaya Wa Talakawa

A mulkin shugaba Muhammadu Buhari ne aka kara farashin man fetur da ninki daya, a mulkin ne farashin Naira ya fadi da sama da ninki daya (daga $1=N150 zuwa $N360), a mulkin Buhari ne aka kara farashin haraji na VAT. Duka wandannan basu wadaci gwamnatin ba. Yanzu haka, babban bankin Nijeriya ta CBN ta fitar da doka, wanda zai tilasta bankunan kasuwanci zarar kudaden jama’a da abinda ya kai kaso 2%, kari akan chaji da bankuna suke yi. Wannan fa ita ce gwamnatin da har yanzu take wakar kara mafi…

Karanta...

Mulkin Buhari Ya Wahalar Da Talaka – Sarkin Yakin Buhari

Gwamnatin shugaba Buhari ya kamata ta sauya salon tafiyar da mulkin ta, saboda ba a taba gwamnatin da talaka ke kukan yunwa da talauci irin wannan Gwamnatin ba. Yunwa na kashe bayin Allah ga rashin tsaro ya yi kamari. Baya ga kulle bodojin Arewa da aka yi don gudun shigowa da makamai duk a banza. Gwara gwamnati ta bude mana bodojin mu ko ma sami saukin radadin talauci da yunwa a Arewa. Don talauci da yunwa ne kadai zai iya harzuka talaka bore ga gwamnati. Mashawartan Buhari ba sa ba…

Karanta...

Takkadamar Makiyaya Da Yadda Aka Yi Mata Gurguwar Fahimta – Farfesa Jibrin Ibrahim

Kwanaki kadan da su ka gabata ne, gwamnatin tarayya ta dakatar da shirin ta gina Rugage, biyo bayan ce-ce-ku-cen da lamarin ya haifar ba zato babu tsammani, na nuna kin amincewa da shirin. E, babu zato babu tsammani, domin babu wani zama da aka yi domin tattaunawa a kan manufar kaddamar da shirin. Kalmar ruga dai, kalma ce da kai tsaye ake fassara ta da lamarin da ya shafi Fulani, kuma a gurguwar fahimtar wasu, su na ganin kafa rugage kamar manufa ce ta shirin kwace filayen mutane a hannunta…

Karanta...

Ban Yi Mamakin Buhari Ba – Muhammad Bin Ibrahim

Sam, ban yi mamakin sake nadin muqarraban Buhari ba bare in ji takaici. Dadi ma na ji. Don ya qara, kuma zai qara tabbatar da abin da na yi ta cewa a kansa ne tun kafin zaben 2019. Masu tunanin Buhari zai gyara, ko zai tsinana wani abu a qasar nan, su ne ke ban mamaki. Domin dai, lissafi ba zai taba zama qarya ba har abada. Ba za ka shuka dusa sannan ka yi tunanin tsiro zai fito ba. Buhari ba zai iya mulkin gyara ga Nijeriya ba, saboda…

Karanta...

Gayyatar Nicki Minaj Saudiyya: Ina Taya Ustazai Bakin Ciki – Muhammad Ibrahim

A ranar 18 ga watan nan na Yuli ne mawaqiyar Amurka, Nicki Minaj, za ta yi rawa a Filin Wasa na Sarki Abdallah da ke Jidda ta qasar Saudiyya. Haka dai jaridar The Guardian ta Ingila ta ruwaito. Ba kuma ita kadai ba, kusan kafatanin kafafen yada labaran Yammacin Turai sun ba da wannan rahoto. Sun ce hukumar qasar ce ta shaida haka, ta hanyar wadanda suka shirya wasan rawar a wani taron manema labarai da aka yi a ranar Larabar makon jiya. Sai dai kuma kafofin yada labaran sun…

Karanta...