Bauchi: An Bukaci Gwamnati Ta Ceto Kafafen Yada Labarai

Daga Adamu Shehu Bauchi Anshawarci gwamnatin Jihar Bauchi data cetu kafafen watsa labarai mallakar Jihar daga durkushewa domin itace hanyar da talaka ke da damar yin amfani da ita wajen sauraron ayyukan da gwamnati take aiwatarwa a Jihar, tare da amfani da damar yin korafi kan wasu ababen da suka shige masu duhu a gwamnatance. Shugaban makarantar Jami’ar tarayya dake kashere a Jihar Gombe Parfesa Umar Pate, shi yayi wan nan kiran a lokacin da yake gabatar da kasida mai taken (Matsalolin Kafafen Watsa Labarai da Yadda za a Shawo…

Cigaba Da Karantawa

Jigawa: An Tsare Makahon Da Ya Yi Yunkurin LuwaÉ—i Da ÆŠan Jagoranshi

Wata kotun majistare da ke garin Dutse a jihar Jigawa a ranar Laraba, ta bada umarnin adana mata wani makaho mai shekaru 60 mai suna Muhammad Abdul a gidan kaso. Ana zarginsa da yunkurin yin luwadi da dan jagorarsa, lamarin da yasa aka bukaci adanasa a gidan gyaran hali. Alkalin kotun majistaren mai suna Akilu Isma’il, wanda ya umarci a adana masa Abdul a gidan gyaran halin, ya dage sauraron karar zuwa ranar 5 ga watan Oktoba. ‘Yan sandan sun gurfanar da Abdul, wanda ke zama a karamar hukumar Guru…

Cigaba Da Karantawa

Kano: Rugujewar Gini Ya Hallaka Mutane

Lamarin ya faru ne a jiya bayan mamakon ruwan sama da aka yi. Ginin wanda na kasa ne, ya rufto ne yayin da mutanen gidan suke bacci inda ya danne ‘yan gidan gaba dayansu su 18, inda aka yi nasarar ceton ransu daga makota da kuma jami’an hukumar kashe gobara ta kano. Nan take mutum biyu suka mutu, inda ragowar kuma suka jikkata aka garzaya da su asibiti domin ba su kulawa. Wanan ba shine na farko ba da aka samu rufatawar gini a cikin Kano. Ko a kwanakin bayan…

Cigaba Da Karantawa

Cin Zarafin ‘Yan Najeriya: Ghana Ta Yi Wa Najeriya Martani

Gwamnatin Ghana ta mayar da martani ga zarge-zargen da gwamnatin Najeriya ta yi mata na keta Æ™a’idojin diflomasiya na kasa-da-kasa da kuma muzgunawa ‘yan Najeriya da ke zaune a Æ™asarta. A cikin wata sanarwa da gwamnatin kasar ta Ghana ta fitar ta hannun ministan watsa labaranta Kojo Nkrumah ranar Lahadi, gwamnatin ta Ghana ta musanta dukkan zarge-zargen kuma ta ce ta damu da kalaman da ministan harkokin watsa labaran Najeriya ya yi kan dangantaka tsakanin kasashen biyu. Game da zargin kwacewa ofishin jakadancin Najeriya wani gini da ke birnin Accra,…

Cigaba Da Karantawa