Buhari Bai Da Ƙwarewar Mulki – BB Faruƙ

Dr Faruk BB Faruk mai sharhi akan al’amuran yau da kullum ya bayyana cewa ”rashin fasahar iya gudanar da mulki na janar Buhari na daya daga cikin dalilan da yasa kasar ke cikin shakakin kalubalen tsaro da tabarbarewar tattalin arziki. Dr Faruk ya bayyana hakan ne a cikin shirin Babbar magana da ake gabatarwa a gidan talbijin da radio na liberty dake babban birnin tarayya abuja. Yace ko a maganar karin kudin mai da akayi ban yarda cewar kuskure akayi ba, kawai an bayyana matakin ne aga yadda ‘yan najeriya…

Cigaba Da Karantawa

Buhari Bai Da Ƙwarewar Mulki – BBC Faruƙ

Dr Faruk BB Faruk mai sharhi akan al’amuran yau da kullum ya bayyana cewa ”rashin fasahar iya gudanar da mulki na janar Buhari na daya daga cikin dalilan da yasa kasar ke cikin shakakin kalubalen tsaro da tabarbarewar tattalin arziki. Dr Faruk ya bayyana hakan ne a cikin shirin Babbar magana da ake gabatarwa a gidan talbijin da radio na liberty dake babban birnin tarayya abuja. Yace ko a maganar karin kudin mai da akayi ban yarda cewar kuskure akayi ba, kawai an bayyana matakin ne aga yadda ‘yan najeriya…

Cigaba Da Karantawa

Gwamnatin Buhari Kyanwar Lami Ce – Sardauna

An bayyana Gwamnatin tarayya ƙarƙashin jagorancin Shugaban ƙasa Buhari, a matsayin Gwamnatin mara karsashi wadda ta samu nakasu da kuma tawaya a wajen sauke nauyin dake rataye a kafaɗunta. Alhaji Hassan Sardauna ɗan siyasa kuma mai sharhi akan al’amuran yau da kullum ya kwatan ta gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari da kyanwar lami wanda bata cizo balle yakushi, kuma hakan na daya daga cikin dalilan dake sa kowa ke abinda yaga dama a gwamnatin. Hassan Sardauna ya bayyana hakan ne a cikin shirin babbar magana da ake gabatarwa duk ranar lahadi…

Cigaba Da Karantawa

Ƙudurorin Shafe Hausawa Da Harshen Hausa – Daga Ɗankasawa

Da akwai daɗaɗden ƙudiri na kore samuwar Bahaushe a ƙasar Hausa, amman ba da makamai ba. Wannan ƙudirin ana aiwatar da shi ne ta hanyar wasa da hankali da rainin wayau ga Bahaushe. Ga fuskokin wannan ƙudirin Duk sanda Bahaushe ya ce asalin shi Bahaushe ne, sai a jefe shi da maguzanci. Duk wata ƙabila a ƙasar ga, in mutum ya ce asalin shi daga ita ya ke ba’a cewa komi. Amman da zarar mutum ya ce shi Bahaushe ne, sai ace ashe asalin shi Bamaguje ne. Dubarar ita ce…

Cigaba Da Karantawa

Ajandar Shafe Hausawa Da Harshen Hausa – Daga Ɗankasawa

Da akwai daɗaɗden ƙudiri na kore samuwar Bahaushe a ƙasar Hausa, amman ba da makamai ba. Wannan ƙudirin ana aiwatar da shi ne ta hanyar wasa da hankali da rainin wayau ga Bahaushe. Ga fuskokin wannan ƙudirin Duk sanda Bahaushe ya ce asalin shi Bahaushe ne, sai a jefe shi da maguzanci. Duk wata ƙabila a ƙasar ga, in mutum ya ce asalin shi daga ita ya ke ba’a cewa komi. Amman da zarar mutum ya ce shi Bahaushe ne, sai ace ashe asalin shi Bamaguje ne. Dubarar ita ce…

Cigaba Da Karantawa

Sai Mun Cire Hassada Da Girman Kai Kafin Samun Zaman Lafiya A Arewa – Dingyaɗi

Ba Shakka Muddin Muna Son Ganin Ci gaba Da Zaman Lafiya A Arewarmu Sai Mun Debe Hassada, Kwadayi Da Girman Kai A Tsakanin Juna. Cin Duga-dugan Juna Da Manyan Arewa Keyi Ba Abin Da Yake Haifarwa Illa Kiyayya Da Ganin Kyashi Da Tozarta Juna Tare Da Rarrabuwar Kawuna. Arewa Ta Shiga Gararin Da Bata Taba Shiga Ciki Ba A Sakamakon Rashin Hadin Kai, Mutunta Juna Da Son Kai Na Wasu Dake Ganin Ala Dole In Ba Abin Da Suke So Ba; Sai Dai Kowa Ya Rasa. Ba Ruwansu Da Neman…

Cigaba Da Karantawa

Hanyoyi 50 Da Ake Gane ‘Yan Maɗigo – Sister Bilkisu Ahmad

1- Macen da take bayyanawa ‘yar uwarta mace tsiraicinta. 2- Macen da ke yaba kyawun ‘yar uwarta mace ta fuskar sha’awa. 3- Macen da ke rungumar ‘yar uwarta mace ko sumbatarta da nufin wasa. 4- Macen da take nunawa kawarta bidiyon ‘yan madigo. 5- Macen da za ta kama hannun mace ‘yar uwarta ta dinga shafawa babu wani dalili. 6-Ko Macen da za ta dinga shafa gashin kan kawarta. 7- Mace mai lazimtar kwanciya kan cinyar mace ‘yar uwarta ba tare da dalili ba. 8- Macen da a kodayaushe take…

Cigaba Da Karantawa

Buhari Ya Gaza Wajen Biyan Soyayyar Da ‘Yan Najeriya Suka Gwada Mishi – Ramadan Gwale

Tsantsar soyayyar da ‘yan Nijeriya suka nunawa Shugaban kasa Muhammadu Buhari bayan zabensa da suka yi sau biyu, ita ce lokacin da ba shi da lafiya ya kwanta a asibiti a Landan sama da kwana dari. Ko Ina, Masallatai da Coci, ko Ina sai kaji ana cewa ayiwa Shugaban kasa adduah Allah ya bashi lafiya. Bil hakki muka dinga yiwa Shugaban kasa addu’a akan Allah ya bashi lafiya. Na san har a cikin Sujjada ina yi wa Shugaban kasa addu’ar samun sauki a lokacin, haka kuma, miliyoyin mutane haka nan…

Cigaba Da Karantawa

Sharhin Bayan Labarai: Daga Ishaq Idris Guiɓi

Assalamu alaikum barkanmu da asubahin Asabar goma sha biyu ga watan Rabi-ul Sani, shekarar 1442 bayan hijirar cikamakin annabawa kuma fiyayyen halitta, Annabi Muhammad S.A.W. Daidai da ashirin da takwas ga watan Nuwamba, na 2020. Gwamnatin Tarayya da kungiyar malaman Jami’a ASUU, sun ci gaba da tattaunawa, sun ma cimma matsaya har shugabannin malaman, sun koma su sanar da sauran ‘ya’yan kungiyar yadda suka yi da Gwamnatin Tarayya, wanda daga nan ne ake sa ran malaman su hakura su janye yajin aikin. An ci gaba da tattaunawa tsakanin Gwamnatin Tarayya…

Cigaba Da Karantawa

Sharhin Bayan Labarai: Daga Ishaq Idris Guiɓi

Asalamu alaikum barkanmu da asubahin Juma’atu babbar rana, goma sha daya ga watan Rabi’ul Sani, shekarar 1442 bayan hijirar cikamakin annabawa kuma fiyayyen halita, Annabi Muhammad S.A.W. Daidai da ashirin da bakwai ga watan Nuwamba, shekarar 2020. Akwai sabbin harbuwa da kwaronabairos 169 a jihohi da alkaluma kamar haka: Kaduna 74Abuja 42Legas 17Kano 8Ogun 6Oyo 6Ribas 6Ekiti 3Bauci 3Katsina 2Delta 1Ondo 1 Jimillar da suka harbu 66,974Jimillar da suka warke 62,585Jimillar da ke jinya 3,170Jimillar da suka riga mu gidan gaskiya 1,169 Gwamnatin Tarayya na nan tana ci gaba da…

Cigaba Da Karantawa

Sharhin Bayan Labarai: Daga Ishaq Idris Guiɓi

Assalamu alaikum barkanmu da asubahin Alhamis, goma ga watan Rabi’ul Sani,shekarar 1442 bayan hijirar cikamakin annabawa kuma fitayyen halitta, Annabi Muhammad S.A.W. daidai da ashirin da shida ga watan Nuwamba, shekarar 2020. Wasu ma’aikata sun soma korafin yau 26, ya kamata a soma jin dilim-dilin na watan nan daga yanzun. ‘Yan Arewa daga sama zuwa kasa na ci gaba da korafi a kan matsalar tsaro da ke ci gaba da ta’azzara a yankin Arewa. Jama’a na ci gaba da korafin ga shi an kara kudin wuta, ga ba wutar. Talaka…

Cigaba Da Karantawa

Sharhin Bayan Labarai: Daga Ishaq Idris Guiɓi

Assalamu alaikum barkanmu da asubahin Talata, takwas ga watan Rabi’ul Sani, shekarar 1442 bayan hijirar cikamakin Annabawa kuma fiyayyen halitta, Annabi Muhammad S.A.W. Daidai da ashirin da hudu ga watan Nuwamba, shekarar 2020. Akwai sabbin harbuwa da kwaronabairos 56 a jihohi da alkaluma kamar haka:Kaduna 18Legas 6Filato 5Kano 3Kwara 2Yobe 2Ekiti 1Neja 1Ribas 1Jimillar da suka harbu 66,439Jimillar da suka warke 62,241Jimillar da ke jinya 3,030Jimillar da suka riga mu gidan gaskiya 1,168 Shekaranjiya da daddare wasu kidinafas sun je daya daga cikin gidajen ma’aikata na jami’ar E.BI.YU. /A.B.U. da…

Cigaba Da Karantawa

Sharhin Bayan Labarai: Daga Ishaq Idris Guiɓi

Assalama alaikum barkanmu da asubahin Litinin, bakwai ga watan Rabi’ul Sani, shekarar 1442 bayan hijirar cikamakin Annabawa kuma fiyayyen halitta, Annabi Muhaammad S.A.W. Daidai da ashirin da uku ga watan Nuwamba, shekarar 2020. Akwai sabbin harbuwa da kwaronabairos 155 a jihohi da alkaluma kamar haka:Legas 60Katsina 37Kaduna 35Abuja 6Ogun 4Edo 3Kwara 3Ribas 2Kano 2Jigawa 1Oyo 1Taraba 1 Jimillar da suka harbu 66,383Jimillar da suka warke 62,076Jimillar da ke jinya 3,144Jimillar da suka riga mu gidan gaskiya 1,163 Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya ce ya yaba da tura ‘yan sanda na…

Cigaba Da Karantawa

Sharhin Bayan Labarai: Daga Ishaq Idris Guiɓi

Assalamu alaikum barkanmu da asubahin Lahadi, shida ga watan Rabi’ul Sani, shekarar 1442 bayan hijirar cikamakin annabawa kuma fiyayyen halitta, Annabi Muhammad S.A.W. Daidai da ashirin da biyu ga watan Nuwamba, shekarar 2020. Akwai sabbin harbuwa da kwaronabairos 246 a jihohi da alkaluma kamar haka:Legas 66Filato 63Abuja 48Kaduna 21Bayelsa 19Ribas 12Neja 9Ogun 4Ekiti 2Bauci 1Oshun 1 Jimillar da suka harbu 66,228Jimillar da suka warke 61,884Jimillar da ke jinya 3,178Jimillar da suka riga mu gidan gaskiya 1,166 Ana nan ana ci gaba da matsa wa Jonathan tsohon shugaban kasa, ya fito…

Cigaba Da Karantawa

Sharhin Bayan Labarai: Daga Ishaq Idris Guiɓi

Assalamu alaikum barkanmu da asubahin Asabar, biyar ga watan Rabi’ul Sani, shekarar 1442 bayan hijirar cikamakin annabawa kuma fiyayyen halitta, Annabi Muhammad S.A.W. Daidai da ashirin da daya ga watan Nuwamba na shekarar 2020. Gwamnatin Tarayya dai ta yi amai ta lashe a tirka-tirkarta da malaman jami’a. Domin kuwa dole ta jingine IPPIS gefe guda, za ta biya malaman duk albashin da suke bi, tun daga watan Maris da ta dakatar da albashin nasu zuwa yau, ta amfani da tsohuwar hanyar biyan albashi ba IPPIS ba. Sannan Gwamntin Tarayya ta…

Cigaba Da Karantawa

Sharhin Bayan Labarai: Daga Ishaq Idris Guiɓi

Assalama alaikum barkanmu da asubahin Juma’ati babbar rana, hudu ga watan Rabi’ul Sani, shekarar 1442 bayan hijirar cikamakin annabawa kuma fiyayyen halitta, Annabi Muhammad S.A.W. Daidai da ashirin ga watan Nuwamba, shekarar 2020. Ministan Labaru Lai Mohammed ya ce Gwamnatin Tarayya, ba za ta rufe soshiyal midiya ba, amma za ta hada kai da wadanda lamarin ya shafa domin sanya ido. Ya kuma zargi CNN da fadin labarin da ba gaskiya ba na cewa sojoji sun yi kisan kare dangi ga masu zanga-zangar kiran kawo karshen ‘yan sandan SARS a…

Cigaba Da Karantawa

Sharhin Bayan Labarai: Daga Ishaq Idris Guiɓi

Assalamu alaikum barkanmu da asubahin Alhamis uku ga watan Rabi’ul Sani, shekarar 1442 bayan hijirar cikamakin annabawa kuma fiyayyen halitta Annabi Muhammad S.A.W. Daidai da goma sha tara ga watan Nuwamba, shekarar 2020. 1 Akwai sabbin harbuwa da kwaronabairos su 236 a jihohi da alkaluma kamar haka: Legas 142Ogun 19Kaduna 15Abuja 14Imo 14Ribas 14Filato 6Katsina 3Ekiti 2Jigawa 2Oyo 2Kuros Ribas 1Kano 1Taraba 1 Jimillar da suka harbu 65,693Jimillar da suka warke 61,457Jimillar da ke jinya 3068Jimillar da suka riga mu gidan gaskiya 1,168 A yanzun Nefa sun rage yawan awoyin…

Cigaba Da Karantawa

Sharhin Bayan Labarai: Daga Ishaq Idris Guiɓi

Assalamu alaikum barkanmu da asubahin Laraba, biyu ga watan Rabi’ul Sani, shekarar 1442 bayan hijirar cikamakin annabawa kuma fiyayyen halitta, Annabi Muhammad S.A.W. Daidai da goma sha takwas ga watan Nuwamba, shekarar 2020. Wasu ‘yan bindiga sun kashe wani Hakimi da dansa, a kauyen Gidan Zaki, da ke yankin karamar hukumar Zangon Kataf da ke jihar Kaduna. Kidinafas sun kashe mutum biyu, suka yi kidinafin mutane da dama a yankin karamar hukumar Giwa ta jihar Kaduna. Kidinafas sun yi kisa a marabar Kajuru ta jihar Kaduna, suka yi kidinafin wasu.…

Cigaba Da Karantawa

Shekaru 39 Da Rasuwar Tsohon Gwamnan Sokoto Kangiwa

A rana mai makar ta yau ne Allah ya yi wa Alhaji Shehu Kangiwa tsohon gwamnan jihar Sokoto cikawa. Alhaji Shehu Kangiwa ya rasu a ranar 17/11/1981 a filin wasan kwallon dawaki wato Murtala square dake a cikin Birnin Kaduna. Allah Sarki idan muka yi duba da mulkin Shehu Kangiwa da kuma ayukkan da ya yi a lokacin sa lokacin da jihohin Kebbi, Sokoto da kuma Zamfara suna hade da kuma irin kudin da jihar ke samu a wancan lokaci daga gwamnatin tarayya da kuma duba da kudin da wadannan…

Cigaba Da Karantawa

Shekaru 39 Da Rasuwar Tsohon Gwamnan Sokoto Kangiwa

A rana mai kamar ta yau ne Allah ya yi wa Alhaji Shehu Kangiwa tsohon gwamnan jihar Sokoto cikawa. Alhaji Shehu Kangiwa ya rasu a ranar 17/11/1981 a filin wasan kwallon dawaki wato Murtala square dake a cikin Birnin Kaduna. Allah Sarki idan muka yi duba da mulkin Shehu Kangiwa da kuma ayukkan da ya yi a lokacin sa lokacin da jihohin Kebbi, Sokoto da kuma Zamfara suna hade da kuma irin kudin da jihar ke samu a wancan lokaci daga gwamnatin tarayya da kuma duba da kudin da wadannan…

Cigaba Da Karantawa