Na Koma Amfani Da ‘Yata Ne Saboda Tsufan Matata – Mr Akpan

Ƴan sanda sun kama wani mutum mai shekaru 49 a jihar Ogun bayan da ƴarsa ta kai rahoton cewa yana yin lalata da ita tsawon shekaru biyar. Yarinyar mai shekaru 12 ta faɗawa ƴan sandan cewa mahaifinta ya fara kwana da ita tun tana ƴar shekara bakwai. Ƴan sanda sun ce Ubong Williams Akpan ya yi ikirarin cewa matar sa ta tsufa kuma ba ta iya biya masa buƙatar sa, saboda haka ya koma kwanciya tare da ƴarsa a madadinta. Jami’an tsaro sun cafke shi a ranar 2 ga Maris…

Cigaba Da Karantawa

Hukumar Zaɓe Ta Ayyana Ranar Cigaba Da Rijistar Masu Zabe

Hukumar Zabe mai Zaman Kan ta ta Kasa (INEC) ta bayyana cewa za a ci gaba da aikin rajistar katin masu zabe a ranar 28 ga watan Yunin wannan shekara ta 2021. Shugaban INEC, Farfesa Mahmood Yakubu, shi ne ya bayyana haka ga manema labarai a taron da ya yi da su a hedikwatar hukumar a Abuja a ranar Alhamis. “Bayan mun duba wadannan matsaloli da matakan da mu ka dauka don magance su, yanzu hukumar ta kai matsayin da za ta iya bayyana Litinin, 28 ga Yuni, 2021 a…

Cigaba Da Karantawa

Bauchi: An Yi Kiran Dawowa Sarakuna Martabarsu A Dokar Kasa

Mai martaba Sarkin Bauchi Dokta Rilwanu Sulaiman Adamu yaja hankalin yan’majalisun jihohi da suci gaba da aiki tukuru don ganin an dawo ma da sarakunan gargajiya Martabarsu a cikin tsarin dokar kasan Najeriya. Sarkin yayi wan nan kira ne a lokacin da kakakin yan’majalisu na jihohi 36 suka kai mashi gaisuwar bangirma a fadarsa Jim kadan bayan sun kammala taronsu a garin Bauchi a kwana nan Dokta Rilwanu Sulaiman yace su ba Yan siyasa bane amma suna da daraja a cikin al’umma ya kamata ace ana mutunta su a ciki…

Cigaba Da Karantawa

Buhari Ya Bada Umarnin Tura Wa Matasa Kudade A Bankuna

Ma’aikatar kwadago da ayyukan yi ta Najeriya ta ce shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayar da umarnin fitar da makudan kudi domin soma biyan ‘yan Najeriya 774,000 da suka yi rijistar shirin SPW na tallafin korona. Karamin ministan kwadago Festus Keyamo ne ya sanar da haka a shafinsa na Twitter ranar Asabar. Ya ce nan ba dadewa ba wadanda suka yi rijistar shirin za su fara jin kararrawa a asusunsu na banki mai nuna alamun tallafin ya shigo. Kuma a cewarsa, za a yi amfani da lambar BVN ta banki…

Cigaba Da Karantawa

Korar Fulani: Za Mu Yi Ramuwar Gayya A Arewa – Ƙungiyar Fulani

Sakataren Kungiyar samar da cigaban Fulani ta Ƙasa FULDAN Farfesa Umar Labdo, sannan kuma farfesa ne a bangaren siyasar musulunci a jami’ar Yusuf Maitama Sule dake jihar Kano, ya bayyana cewar muddin aka cigaba da korar Fulani a sashin Kudancin Najeriya babu shakka Fulani zasu yi ramuwar gayya a yankin Arewa. A wata tattaunawa da jaridar Vanguard ta yi da shi ya bayyana tushen rikicin makiyaya da manoman kasar nan da kuma yadda za a shawo kan lamarin. Kamar yadda yace, “Yadda aka bai wa Fulani kwanaki su tattara kayansu…

Cigaba Da Karantawa

Za A Yi Ƙazamar Zanga-Zanga Muddin ASUU Ta Cigaba Da Yajin Aiki – Ɗalibai

Kungiyar daliban Najeriya ta yi kira da babbar murya ga ɗaliban Najeriya cewa su shirya afkawa cikin wata ƙazamar Zanga-Zanga muddin Kungiyar malamai masu koyarwa a jami’o’i ASUU suka sake fadawa yajin aikin a Najeriya. Shugaban kungiyar ɗaliban NANS, Sunday Asefon, ya sanar da hakan a wata tattaunawa da manema labarai da yayi a ranar Alhamis ɗin nan a birnin tarayya Abuja. Kwamared Asefon ya ce abun kunya ne da takaici yadda ASUU take sake barazanar shiga sabon yajin aiki bayan ɓata wa daliban Najeriya watanni tara a banza, da…

Cigaba Da Karantawa

Sharhin Bayan Labarai: Daga Ishaq Idris Guiɓi

Assalamu alaikum barkanmu da asubahin Litinin, talatin ga watan Rabi’ul Awwal, shekarar 1442 bayan hijirar cikamakin annabawa kuma fiyayyen halitta, Annabi Muhammad S.A.W. Daidai da goma sha shida ga watan Nuwamba na shekarar 2020. Ministar jinkai Sadiya, da ta al’amuran mata Tallen sun raba wa mata su dubu dari da hamsin, naira dubu ashrin kowacce, tallafi na sana’a na Gwamnatin Tarayya a jihar Bauci. Ana ci gaba da horas da sabbin ‘yan sanda kurata na musamman (Special Constable) a jihohi daban-daban na kasar nan, har a jiya aka gama horas…

Cigaba Da Karantawa

Sharhin Bayan Labarai: Daga Ishaq Idris Guiɓi

Assalamu alaikum barkanmu da asubahin Litinin, talatin ga watan Rabi’ul Awwal, shekarar 1442 bayan hijirar cikamakin annabawa kuma fiyayyen halitta, Annabi Muhammad S.A.W. Daidai da goma sha shida ga watan Nuwamba na shekarar 2020. Ministar jinkai Sadiya, da ta al’amuran mata Tallen sun raba wa mata su dubu dari da hamsin, naira dubu ashrin kowacce, tallafi na sana’a na Gwamnatin Tarayya a jihar Bauci. Ana ci gaba da horas da sabbin ‘yan sanda kurata na musamman (Special Constable) a jihohi daban-daban na kasar nan, har a jiya aka gama horas…

Cigaba Da Karantawa

Bauchi: An Kama Waɗanda Suka Kashe Ɗan Majalisa

Rahotanni sun nuna cewa rundunar ‘yan sanda ta kama makisan dan majalisar dokokin jihar Bauchi, Musa Baraza. An kuma tattaro cewa an kama wadanda ake zargi da yin garkuwa da Yaya Adamu, yayan gwamnan jihar. An saki Adamu wanda aka yi garkuwa da shi a ranar 25 ga watan Maris, jaridar The Nation ta ruwaito. Gwamna Bala Mohammed ne ya sanar da kamun masu laifin a ranar Laraba, 4 ga watan Nuwamba, lokacin da babban faston katolika na jihar Bauchi, Most Rev. Bishop Hilary Dachelem ya ziyarce shi a gidan…

Cigaba Da Karantawa

Tumbin Giwa: Talauci Ya Sa Bakano Garkuwa Da Ɗiyarshi

Wata kotu a Kano ta gurfanar da wani mai suna Fahad Ali mijin Shamsiyya Mohammed bayan an zarge shi da yin garkuwa da ɗiyarsu tare da neman naira miliyan biyu a matsayin ƙudi fansa. Makiyar Muryar ‘Yanci ta shaida mana cewa koda ƴan sanda suka fara gudanar da bincike sai suka samu mahaifin yarinyar hannu dumumu da laifin aikata garkuwa da ita bayan ansameta tare da shi, kamar yadda jaridar daily trust ta ruwaito Kotu dai ta bada umarnin a ci gaba da tsare Fahad Ali har zuwa ranar 24…

Cigaba Da Karantawa

Fasa Ma’ajiyar Abincin Hukuma Ba Daidai Ba Ne – Dr Jalingo

Cikin ‘yan awowi kadan da suka wuce mutane sun yawaita tambayar mu game da fasa ma’ajiyar abinci na taimakon Corona da aka a wasu jihohi, da kuma diban abincin, ko saye a hannun wanda ya diba. Amsarmu ga masu wannan tambayar ita ce dukkan abin da aka tambayar ba daidai ba ne musulmi ya yi shi: Kada ku fasa shagunan gwamnati, kada ku dauki abincin da aka ajiye a cikin shagunan, kada ku saya ko ku sayar da irin wannan abincin. Lalle bin doka da oda yana daga cikin abin…

Cigaba Da Karantawa

Gombe: Ta Kashe Kanta Dalilin Auren Dole

Wata budurwa yar asalin jihar Gombe mai suna Amina Isah Kuma mazauniyar unguwar Bamusa takashe kanta saka makon auren dole da iyayenta suka mata. Kamar yadda Wakilin mu ya tattauna da Wata kawarta ta bayyana mana mana Cewa, ita Amina tana soyayyane da wani wanda takeso mai Suna Muhammad, daga bisani kuma iyayenta suka tilasta mata auren wani Wadda bata son sa wadda hakan yakai ga iyayenta sun aura mata wanda suke so alhali kuma ita bata son shi. Kafin dai budurwar tasha madarar fiya-fiya tamutu tayiwa wasu daga cikin…

Cigaba Da Karantawa

Ina Matuƙar Gamsuwa Da Yin Lalata Da Tsofaffi- Matashin Da Ya Yi Wa Tsohuwa Fyade

Rundunar ‘Yan sandan Jihar Niger ta ce ta kama wani Matashi mai suna Sani Garba mai shekaru 32 a kan yi wa wata dattijuwa mai shekara 60 fyade. Rundunar ‘yan sandan ta yi gabatarshi a ranar Juma’a ya ce yadda mazaunin tsofaffi ke motsi ne ke jan hankalinsa da tayar masa da sha’awa. Wanda ake zargin ya kuma ce yana jin dadin lalata da mata masu shekaru da yawa a unguwarsu saboda ba shi da kudin neman budurwa. Ya kara da cewa ya yi wa mata masu shekaru da yawa…

Cigaba Da Karantawa