Buhari Ya Rantsar Da Sabbin Ministoci

Ministoci Da Ma’aikatun Da Zasu Yi Aiki a Mataki Na Gaba ( Next Level)

1. Uchechukwu Ogah (Abia) – Ministan Makamashi

2. Muhammad Musa Bello (Adamawa) – Abuja

3. Godswill Akpabio (Akwa Ibom) – Neja Delta

4. Chris Ngige (Anambra) – Kwadago

5. Sharon Ikeazu (Anambra) – Karamar Ministan Muhalli

6. Adamu Adamu (Bauchi) – Ilimi

7. Mariam Katagum (Bauchi) –

8. Timipre Sylva (Bayelsa) – Arzikin Man Fetur

9. George Akume (Benue) – Ministan Ayyuka na musamman

10. Mustapha Baba Shehuri (Borno)- Karamin Ministan Ayyukan Gona

11. Goddy Jedi Agba (Cross River)

12. Festus Keyamo (Delta) – Neja Delta

13. Ogbonnaya Onu (Ebonyi) – Kimiyya da Fasaha

14. Osagie Ehanire (Edo) – Kiwon Lafiya

15. Clement Anade Agba (Edo) – Kasafin Kudi da Tsare- Tsare

16. Otunba Richard Adeniyi Adebayo (Ekiti) – Masana’antu

17. Geofery Onyeama (Enugu) – Harkokin Kasashen Waje

18. Ali Isa Ibrahim Pantami (Gombe) – Ministan Sadarwa

19. Emeka Nwajiuba (Imo) – Karamin Ministan Ilimi

20. Suleiman Adamu (Jigawa) – Albarkatun Ruwa

21. Zainab Shamsuna Ahmed (Kaduna) – Kudi

22. Mohammed Mahmoud (Kaduna) – Ministan Muhalli

23. Sabo Nanono (Kano) – Ayyukan Gona

24.Bashir Magashi (Kano) – Tsaro

25. Hadi Sirika (Katsina) – Jiragen Sama

26. Abubakar Malami (Kebbi) – Shari’a

27. Ramatu Tijani (Kogi) – Karamar Ministan Abuja

28. Lai Mohammed (Kwara) – Yada labarai

29. Gbemisola Saraki (Kwara) – Karamar Ministan Sufuri

30. Babatunde Raji Fashola (Lagos) – Ayyuka

31. Adeleke Mamora (Lagos) – Karamin minista Kiwon Lafiya

32. Mohammed H. Abdullahi (Nasarawa)

33. Zubairu Dada (Niger)

34. Olamilekan Adegbiti (Ogun)

35. Tayo Alasoadura (Ondo)

36. Rauf Aregbesola (Ogun) – Harkokin Cikin Gida

37. Sunday Dare (Oyo) – Matasa da Wasanni

38. Pauline Tallen (Plateau)

39. Rotimi Amaechi (Rivers) –

40. Mohammed Maigari Dangadi (Sokoto)

41. Saleh Mamman (Taraba)

Related posts