Sukar Dattawan Arewa: An Kalubalanci Bello Matawalle Ya Nemi Gafara
Tsohon Sanata, Kabiru Marafa, ya bukaci karamin ministan tsaro, Bello Matawalle da ya janye kalamansa na bayyana kungiyar dattawan Arewa (NEF) a matsayin “Jidali” ga yankin Arewa da muranenta. Sanata Marafa, wanda ya wakilci mazabar Zamfara ta tsakiya a majalisar dattawa tsakanin shekarar 2011 zuwa 2019, ya bukaci...