Za A Kashe Naira Biliyan 25 Wajen Inganta Lafiya A Najeriya
Ministan lafiya da Walwalar Jama’a, Ali Pate, ne ya bayyana hakan sa’ilin da yake jaddada aniyar gwamnatin Shugaba Tinubu ta yiwa harkar kiwon lafiyar ‘yan Najeriya garanbawul ta yadda zai dace dana sauran duniya. A cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun kakakin ma’aikatar, Deworitshe Patricia, ta...