Rundunar sojin Najeriya ta bayyana sunayen wasu sojonin Najeriya 89 da manyan ofisoshi 12 da suke arce daga filin daga a lokacin da Boko Haram suka afka musu a Kananan hukumomin Dikwa da Marte.
Idan ba manta ba a baya rahotanni sun bayyana yadda aka yi gumurzu tsakanin sojojin Najeriya da Boko Haram a Marte da har aka kashe Sojoji 7.
Zuwa yanzu haka hukumar rundunar sojoji ta kasa, ta kulle asusun ajiyarsu na banki, sannan an sanar da duka barikin soji su kama duk wanda suka gani cikin wadannan sojoji da aka bayyana sunayen su.
- GY Mohammed
- EP Nwangwu
- US Muhammad
- EG Utok
- A Ibrahim
- US Ibrahim
- ME Ochei
- EN Essien
- FC Maduako
- KO Adejare
- S Mammada
- YJ Ishaya
- Muazu Yusuf
- Musa Usman
- Idris Garba
- Chigbo John
- Aminu Mohammed
- Godfrey Samuel
- Christopher Silas
- Okoro Emeka
- Meze Hillary
- Zakka Peter
- Onyebuchi Kennedy
- Okunola Oluwasegun
- Suoyefe Abiola
- Mwankat Shalmak
- Ekekien Peter
- Daniel Emmanuel
- John Monday
- Yakubu Amos
- Aminu Saidu
- Pius Okoro
- Kenebra Shedrach
- Dominic Eworo
- Ojo Oluwasegun
- Nura Lawal
- Yakubu Suleiman
- Johnson Chorus
- Isah Shaibu
- Nasiru Hamisu
- Jibrin Sa’adu
- John Ukpenkune
- Umar Sani
- Mustapha Suleiman
- Isiaq Adam
- Muhammed Ahmed
- John Richard
- Kabiru Hashimu
- Awuna Monday
- Isah John
- Zamani Fidelis
- Abubakar Adam
- Philip Chia
- Ogundipe GBenga
- Samson Unite
- Francis Audu
- Abubakar Musa
- Ibrahim Adamu
- Sadiq Abubakar
- Lawal Abdullahi
- Ajala David
- Suleiman Jamilu
- Okoro Ama
- Sunday Sule
- Aimato Abdulsalam
- Abubakar Musa
- Suleiman Kabiru
- Onu Kingsley
- Buba Usman
- James John
- Hussaini Adamu
- Shamsudeen Ismail
- Saidu Sani
- Abdullahi Musa
- Abubakar Yahaya
- Edosa Aigboje
- Ibrahim Umar
- Chukwujekwu Okenwa
- Abdullahi Usman
- Ukali Emmanuel
- Joseph Benard
- Ewubare Gold
- Abimiku Sunday
- Ibrahim Mansur
- Joseph Ayuba
- Ayanyemi Tayo
- Remember Jeremiah
- Jimoh Adesina
- Ukwokori Precious
- Ayawei Ayibatemi
- Kalu Sunday
- Abdulkadir Ahmed
- Osakwe Festus N
- Badamashi Omokafe
- Levi Pwagureno
- Paul Pilate Saddam
- Bello Musa
- Moses Ayo
- Ademu Alih
- Ogobi Fredrick
- Benedict Uduebor
Premium Times!
You must log in to post a comment.