Ina Fatan Sabuwar Gwamnati Za Ta Dora Daga Inda Na Tsaya A Yaki Da Rashawa – Buhari

Shugaba Muhammadu Buhari ya ce cin hanci da rashawa ya kasance babbar barazana da Æ™asashe ke ci gaba da fuskanta. Ya bayyana haka ne jiya a fadarsa da ke Abuja, yayin da ya karÉ“i bakuncin shugabannin gudanarwar Kotun ÆŠa’ar Ma’aikata karkashin jagorancin shugabanta, Danladi Yakubu Umar. Buhari ya ce yana fatan irin kokarin da gwamnatinsa ta yi wajen yaki da cin hanci da rashawa, ita ma gwamnati mai zuwa za ta É—ora a kan haka. Ya bayyana Kotun ÆŠa’ar Ma’aikata a matsayin muhimmiya ce wajen yaki da rashawa da gwamnatinsa…

Cigaba Da Karantawa

Yau Ake Gudanar Da Zaben Gwamnoni Da ‘Yan Majalisun Jihohi A Najeriya

Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar an tsaurara tsaro a jahoji 28 cikin jahohi 36 inda za a gudanar da zaÉ“en gwamnoni da na ‘yan majalisun dokokin jahohi a yau Asabar. Babban sifeton ‘yan sandan Najeriyar, Usman Baba, ya ayyana dokar hana zirga-zirgar ababen hawa a jihohi daga karshe 12 na tsakar daren Juma’a har zuwa karfe shida na yammacin ranar Asabar bayan kammala zaÉ“ukan. Rahotanni sun ce an samu hatsaniya a tsakanin magoya bayan jam’iyyu a Jihar Legas, inda gwamnan Jihar mai ci na…

Cigaba Da Karantawa