Rahoton dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana gwamnatin tarayya ta É—age aikin Æ™idayar jama’a da ta shirya fara gudanarwa ranar 29 ga watan Maris zuwa watan Mayu mai zuwa. Ministan yaÉ—a labaran Æ™asar Lai Mohammed ne ya bayyana haka ga manema labarai jim kaÉ—an bayan kammala taron majalisar zartarwar Æ™asar da shugaban Æ™asar Muhammadu Buhari ya jagronta a Abuja fadar gwamnatin Æ™asar. Lai Mohammed ya ce matakin É—age aikin Æ™idayar ya zama wajibi ne bayan da hukumar zaÉ“en Æ™asar ta É—age zaÉ“ukan gwamnoni zuwa ranar 18 ga…
Cigaba Da KarantawaDay: March 16, 2023
Wahala Da Tsadar Rayuwa Sun Karu A Tarayyar Najeriya – Hukumar Kididdiga
Labarin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Hukumar Kididdiga ta Æ™asa ta ce an samu Æ™aruwar hauhawar farashin kayayyaki a watan Janairun 2023. Hukumar ta ce ta sanar a ranar Laraba cewa hauhawar farashin kayayyakin ya haura zuwa kashi 21.82 cikin É—ari idan aka kwatanta da kashi 21.34 cikin dari a watan Disamba. Rahoton ya yi nuni da cewa hauhawar farashin kaya a shekara ya kai kashi 6.22 bisa É—ari idan aka kwatanta da na watan Janairun 2022, wanda ya kai kashi 15.60. Rahoton ya ce…
Cigaba Da Karantawa