Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Dan takarar shugabancin Najeriya Æ™arÆ™ashin jam’iyyar APC mai mulki Bola Ahmed Tinubu, ya yi zargin cewar da gangan aka Æ™irÆ™iri batun sauya fasalin wasu takardun kuÉ—in Æ™asar da batun Æ™arancin man fetur domin hana gudanar da zaÉ“en Æ™asar da ke tafe. Bola Tinubu ya yi waÉ—annan kalamai ne a lokacin gangamin yaÆ™in neman zaÉ“en shugaban Æ™asa na jam’iyyar da aka gudanar a jihar Ogun ranar Laraba. “Ba sa son zaÉ“en ya gudana. Suna buÆ™atar hana gudanar da shi. Shin…
Cigaba Da KarantawaDay: January 26, 2023
Fifita Kudu Kan Arewa: Gidajen Yada Labarai Na Arewa Za Su Kaurace Wa Tarukan APC
Shugabannin Gidajen Talabijin da Rediyo Shiyyar Arewa sun koka dangane da wariyar da jam’iyya mai mulki ta APC da Kwamitin yakin neman zaben shugaban Æ™asa na jam’iyyar ke nuna musu, inda suke fifita gidajen Talabijin da Rediyo na Kudancin Najeriya ta hanyar ba su tallace tallace, amma na yankin Arewa ko oho. “Mun gano cewar Gidajen Talabijin da Rediyo na kudancin Najeriya musamman yankin Kudu maso yamma, su ake fifitawa ta hanyar ba su tallace tallace na jam’iyyar APC da kuma yaÆ™in neman zaben shugabancin Æ™asa na Tìnubu, su kuma…
Cigaba Da Karantawa