Kaduna 2023: Uba Sani Ne Zabin Mu – Al’ummar Karamar Hukumar Kubau

Dan takarar Gwamnan jihar Kaduna a jamiyyar APC Sanata Uba Sani ya sanar da cewa, gwamnatin jihar Kaduna kawai bata yi kasalandan a cin gashin kananan hukomomi 13 da ake da su a jihar ba. Uba ya bayyana hakan ne a garin Anchau da ke a karamar hukumar Kubau, inda ya yi alkawarin ci gaba da gudanar da gagarumin ayyukan ci gaba da gwamnatin El-rufai ta gudanar a jihar a cikin shekaru 8 na mulkin jihar. Sanatan wanda ya bayyana hakan a cikin wata sanarwar a yau bayan kammala ganawa…

Cigaba Da Karantawa

Ba Za Mu Kara Wa’adin Canza Tsoffin Takardun Naira Ba – CBN

Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Babban bankin Najeriya CBN ya ce ba gudu ba ja da baya game da wa’adin da ya sanya na daina amfanin da tsoffin takardun kuÉ—in Æ™asar daga ranar 31 ga watan Janairu. Gwamnan babban bankin, Godwin Emefiele ne ya bayyana haka bayan ganawar kwamitin babban bankin kan tsare-tsaren kuÉ—i. Mista Emefiele ya jaddada cewa babban bankin ya bayar da wadataccen lokaci ga Æ´an Æ™asar da su mayar da tsoffin kuÉ—adensu zuwa bankunan Æ™asar domin musanya su da sabbi. Gwamnan…

Cigaba Da Karantawa

2023: Jama’ar Karamar Hukumar Sanga Sun Yi Mubaya’a Ga Sanata Uba Sani

Sakon Sanata Uba Ga Alummar Sanga: Ku Zabi APC Daga Sama Har Kasa Dan takarar gwaman jihar Kaduna a jamiyyar APC Sanata Uba Sani ya bukaci masu jefa kuri’a a jihar da su zabi jam’iyyar APC daga sama har kasa. Sanata Uba Sani ya kara da cewa, yana da tabbacin cewa, yan takarar jam’iyyar APC ne zasu inganta rayuwar Al’umma. Uba Sani ya yi wannan kiran ne a garin Gwantu da ke karamar hukumar Sanga a lokacin da ya gana da al’ummar yankin. Dan takarar wanda yake kan zagaye na…

Cigaba Da Karantawa