2023: Jam’iyyu Sun Amince Wa INEC Amfani Da Na’urar Tantance Masu Zabe

Rahotanni dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Majalisar jam’iyyun siyasa ta amince da matakin da hukumar zaben ta kasa INEC ta dauka na amfani da na’urar tantance masu kada ƙuri’a da aka fi sani da BVAS a babban zaben da ke tafe.

A ranar Talata ne hukumar zaben ta yi zama da jam’iyyun siyasar, inda ta yi musu bayani a kan shirin da take yi wa zabe.

Honarabul Muhammad Lawan Nalado shi ne shugaban jam’iyyar Accord na kasa, kuma ya yi wa Ibrahim Isa karin bayani a kan batutuwan da suka tattauna:

Labarai Makamanta