Mataimakin Shugaban Kasa Zai Ziyarci Kasar Vietnam A Yau

Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo zai bar birnin Abuja a yau don zuwa kasar Vitenam, inda zai gana da shugaban kasar; Nguyn Xuân Phúc, mataimakins; Mr. Pho Chu Tich Nuroc da sauran jiga-jigan kasar. Ziyarar ta Osinbajo a kasar ta Vietnam za ta kara dankon kasuwanci da zumunci tsakanin Najeriya da kasar, Idan baku manta ba, a kokarin kulla alakar kasuwanci da kawance, firayinminsitan kasar, Vuong Hue ya kawo ziyara Najeriya, inda ya gana da Osinbajo a 2019. Duk da cewa Najeriya…

Cigaba Da Karantawa

Zamfara: Bello Turji Ya Kalubalanci Soji Kan Gaza Kashe Shi

Labarin dake shigo mana daga jihar Zamfara na bayyana cewar Bello Turji Kachalla, wanda aka fi sani da Turji, shahararren ‘dan ta’adda ne kuma shugaban ‘yan bindiga dake addabar jihohin Zamfara, Sokoto da Niger yace gwamnatin Najeriya bata da ra’ayin kawo karshen ta’addanci saboda wasu jami’an suna amfana daga shi. Turji ya sanar da hakan matsayin martani ga luguden wutan da sojoji suke yi a gidansa kuma ya zargi gwamnatin da tunzurasu ta yadda har zasu karya yarjejeniyar zaman lafiya da suka yi da mazauna yankin. Bello Turji a farkon…

2023: INEC Za Ta Hada Hannu Da Ma’aikatar Sadarwa Wajen Yada Sakamakon Zabe

A shirinta na ci gaba da yaɗa sakamakon zaɓe kai-tsaye ta intanet a babban zaɓe na 2023, hukumar zaɓe ta INEC a Najeriya ta ce za ta gana da hukumar sadarwa ta ƙasar a ranar Talata. Shugaban INEC Farfesa Mahmood Yakubu ya faɗa wa editocin kafofin yaɗa labarai yayin wata ganawa a Legas cewa ganawar da za su yi za ta ƙunshi shugabannin kamfanonin sadarwa huɗu na Najeriya. Ya ce INEC na haɗa kai da NCC ne don gano kyakkyawar hanyar yaɗa sakamakon a kowane lungu da saƙo na ƙasar…

Cigaba Da Karantawa

Ba Mu Da Hannu A Jefa ‘Yan Najeriya Cikin Talauci – Gwamnoni

Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Gwamnonin Najeriya 36 sun ce sun yi mamakin yadda ƙaramin Ministan Kasafin Kuɗi da Tsare-Tsare na ƙasar, Clem Agba ya zarge su da jefa Najeriya cikin talauci. A watan Nuwamba ne Hukumar ƙididdiga ta Najeriya ta ce mutum miliyan 130 ne a ƙasar ke fama da talauci, kusan kashi 63 cikin 100 na a’umar ƙasar. To sai dai a wata sanarwa da ƙungiyar gwamnonin ƙasar suka fitar mai ɗauke da sa hannun daraktan yaɗa labaran ƙungiyar Abdulrazaque Bello-Barkindo, ta…

Cigaba Da Karantawa