Tinubu Ya Sake Tuntuben Harshe A Wajen Gangamin Taro

Labarin dake shigo mana daga birnin Ikko na jihar Legas na bayyana cewar Dan takara a zaben neman kujerar shugaban kasar Najeriya karkashin jam’iyyar APC Bola Ahmed Tinubu, ya sake baranbarama a wajen kamfe. Yayin jawabi da gangamin mabiya dake wajen taro a filin kwallon Teslim Balogun, tsohon gwamnan na Legas yace su je su karbi katin “APV”. Yayinda yake kokarin gyarawa kuma ya sake tafka wata baranbaramar yace APC. Yace: “Shin kuna so na? Ku je ku karbi APV…APC kuma wajibi ne kuyi zabe.” Ba yau farau ba Dan…

Cigaba Da Karantawa

Gwamnatin Tarayya Ta Dawo Da Darasin Tarihi A Makarantu

Gwamnatin tarayya ta sanar da dawo da darasin tarihi a matsayin darasi mai zaman kansa a cikin manhajar ilimi na matakin farko a Nijeriya, shekaru 13 bayan an soke shi. Ministan Ilimi, Adamu Adamu ne ya bayyana hakan a yau Alhamis a Abuja, wajen bikin kaddamar da shirin sake koyar da ilimin tarihi da horar da malaman tarihi a matakin farko. Ya nuna damuwar sa da yadda hadin kai a Nijeriya ya yi Ć™aranci, inda mutane su ka saka kabilanci a zuĆ™atansu, inda ya Ć™ara da cewa rashin samun ilimin…

Cigaba Da Karantawa

Miliyoyin Yara Na Fuskantar Yunwa A Kasar Habasha – UNICEF

Asusun kula da Ć™ananan yara na Majalisar ĆŠinkin Duniya ya ce mummunan fari da ba taÉ“a gani ba cikin gomma shekaru ya jefa miliyoyon yara cikin matsalar rashin abinci da ruwan sha a Ć™asar Habasha wato Ethiopia. A wani saĆ™o da UNICEF É—in ya wallafa a shafinsa Tuwita ya ce da yawa daga cikin yaran na cikin hatsarin mutuwa sakamakon cutar cutar Tamowa. Yankin gabashin Afirka na fama da mummnan farin da ba a taÉ“a gani ba cikin gwamman shekaru, bayan da aka kwashe damina biyar ba tare da samun…

Cigaba Da Karantawa

Faransa Ta Kai Zagaye Na Biyu A Gasar Cin Kofin Duniya

Tawagar Ć™wallon Ć™afa ta Faransa mai riĆ™e da Kofin Duniya ta zama ta farko da ta samu nasarar zuwa zagaye na gaba a gasar bayan ta lallasa Denmark 2-1. Tun a ranar Juma’a Qatar mai masaukin baĆ™i ta zama Ć™asa ta farko da aka yi waje da ita daga gasar. Kylian Mbappe ne ya ci wa Faransa Ć™wallayen, inda mai tsaron bayan Denmark Andreas Christensen ya ci wa Ć™asarsa É—aya. Kazalika, a É—azu an yi gumurzu tsakanin Saudiyya da Poland inda Poland É—in ta doke Saudiyya 2-0. Haka kuma an…

Cigaba Da Karantawa

2023: INEC Ta Haramta Yakin Neman Zabe A Masallatai Da Coci-Coci

Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar a yayin da babban zaÉ“e na 2023 ke Ć™aratowa a Najeriya, hukumar zaÉ“e ta Ć™asa mai zaman kanta (INEC) ta hana ‘yan siyasa yaĆ™in neman zaÉ“e a masallatai da coci-coci. Hanin na cikin kundin Ć™a’idojin kamfe da hukumar INEC ta fitar a ranar Alhamis game da yadda jam’iyyu da ‘yan siyasa za su gudanar da yaĆ™in neman zaÉ“uka da kuma adadin kuÉ—in da za su iya kashewa. “Kar a yi yaĆ™in neman zaÉ“e a wuraren ibada, da ofisoshin ‘yan…

Cigaba Da Karantawa