Adamawa: An Shirya Wa ‘Yan Jarida Bita Kan Zaman Lafiya

A wani mataki na wanzar da zaman lafiya a faÉ—in Najeriya an shiryawa ‘yan jaridu bita na kwanaki uku Æ™arÆ™ashin jagorancin cibiyar Dar Al Andalus a birnin Yola na Jihar Adamawa. ‘Yan jaridu waÉ—anda suka fito daga kafafen yaÉ—a labarai daban daban na ciki da wajen jihar Adamawa ne dai suka halarci bitar haÉ—i da wasu kungiyoyin addinai daban daban. An dai gudanar da mukaloli daban daban musammanma irin rawar da ‘yan jaridu za su iya takawa wajen kawo zaman lafiya a faÉ—in Najeriya baki daya. Da yake jawabi a…

Cigaba Da Karantawa

Lalacewar Makaratu: Malaman Jinya Da Anguwan Zoma Sun Yi Zanga-Zanga A Taraba

BASHIR ADAMU, JALINGO. Rahotannin dake shigo mana daga Jihar Taraba yanzu na cewa, biyo bayan cigaba da tabarbarewan da Makarantar koyar da Jinya da Anguwan Zoma na Jihar Taraba wato (Taraba State College of Nursing and Midwifery) na zaman Makokin Sati guda saboda tsananin lalacewar da Makarantan tayi da zaman alhini bayan shekaru biyar da rasuwan wanda ya gina Makarantan don cigaban Al’umman Jihar Taraba, Marigayi Danbaba Danfulani Suntai. A cewan Malaman Makarantar, zaman makokin Sati gudan da suka fara shine don Addu’a dauki daga wurin Ubangiji Allah daya kawo…

Cigaba Da Karantawa

Buhari Zai Gabatar Da Kasafin Kudi A Yau Juma’a

Rahoton dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar a wannan Juma’ar ce shugaban Æ™asa Muhammadu Buhari zai gabatar da kudirin kasafin kudin kasar na baÉ—i, wanda aka kiyasta zai kai naira tiriliyan goma sha tara. Kasafin kuÉ—in dai yana da giÉ“in da sai gwamnati ta hada da rance za ta cike fiye da rabin kasafin kudin. Ƴan majalisun dokokin kasa wato da majalisar dattawa da ta wakilai za su yi zama ne na haÉ—in gwiwa don bai wa Shugaba Buharin damar gabatar musu da kudirin kasafin na…

Cigaba Da Karantawa