Buhari Ya Roki Kasashen Duniya Su Yafe Wa Najeriya Bashi

Rahoton dake shigo mana daga birnin New York na ƙasar Amurka na bayyana cewar Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya yi kira ga shugabannin kasashen duniya su yafewa Najeriya da kasashe masu tasowa basussukan da suke binsu saboda halin matsin tattalin arzikin da suke ciki. A jawabin da yayi a taron gangamin majalisar dinkin duniya karo na 77 ranar Laraba, Buhari yace kasashe masu tasowa na fuskantar kalubale da dama, ciki har da rashin iya bisa basussuka. Ya bukaci shugabannin duniya su taimaka su sanya baki domin a samu yafe basussukan…

Cigaba Da Karantawa