Labarin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Rundunar ‘yan sanda ta ce binciken ta kawo yanzu ya nuna cewa rahotannin da aka yi ta bayarwa kan sace mutane da dama a Abuja babban birnin kasar a ranar Talata, ba gaskiya ba ne. Rundunar ta ce wadda ta fara wallafa labarin a Twitter mai suna Amira Sufyan tana hannun jami’antsa cikin yanayi na tsaro, kuma babu gaskiya kan batun sace ta da wasu mutanen. Labarin ya ja hankali sosai tsakanin ‘yan kasa musamman a Twitter, bayan sakon…
Cigaba Da KarantawaDay: June 17, 2022
Kaduna: Dillaliyar ‘Yan Bindiga Ta Shiga Hannu
Rahotannin dake shigo mana daga Jihar Kaduna na bayyana rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta samu nasaran hallaka wasu miyagun ‘yan ta’adda 4 masu garkuwa da mutane. Kakakin ‘yan sandan jihar Kaduna DSP Muhammad Jalige ya shaida wa manema labarai cewa an jima ana bibiyar ‘yan ta’addan, an datse su akan hanyar Saminaka zuwa Jos suna tafiya a cikin mota kirar Sharon mai launin shuÉ—i. Lokacin da ‘yan ta’addan suka lura ‘yan sanda na bin diddiginsu akan hanyar Saminaka zuwa Jos, sai suka bude wa ‘yan sandan wuta, a gurin…
Cigaba Da KarantawaDa Dumi-Dumi: Tinubu Ya Zabi Masari A Matsayin Mataimaki
Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar É—an takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC mai mulki, Asiwaju Bola Tinubu, ya ayyana sunan Alhaji Kabir Ibrahim Masari a matsayin abokin takararsa a zaben shugaban kasa na 2023. Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa, Tinubu ya bayyana sunansa ne a matsayin wanda zai tsaya takara tare dashi yayin da wa’adin hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) na jam’iyyu su mika sunayen ‘yan takararsu a zaben 2023 ya kare. Majiyoyi a sansanin Tinubu da Masari sun tabbatar wa Daily…
Cigaba Da KarantawaZamfara: Da Yiwuwar Mu Sake Toshe Layukan Sadarwa – Matawalle
Rahotannin dake shigo mana daga Gusau babban birnin jihar Zamfara na bayyana cewar Gwamnatin Jihar ta sanar da cewa idan bukatar sake toshe layukan sadarwa ta taso za a aiwatar da hakan ba tare da wani bata lokaci ba. Gwamna Matawalle ya sanar da hakan ne a wata sanarwa da ya fitar yana musanta rade-radin da ake yi cewa za a rufe layukan sadarwa a Zamfara a karo na biyu. Sanarwar dauke da sa hannun mataimaki na musamman ga Gwamna Matawalle ya fitar, Zailani Bappa, na cewa duk da cewa…
Cigaba Da KarantawaKatsina: Hukumar Kwastam Ta Yi Babban Kamu
Labarin dake shigo mana daga Jihar Katsina na bayyana cewar Hukumar hana fasa-kwauri ta Æ™asa Kwastam ta sanar da manema labarai cewa ma’aikatanta sun kama kayan da aka yi sumogal dinsu, kuma masu kayan sun biya Naira miliyan 38 cikin wannan watan da ake ciki. Babban jami’in da ke kula da ofishin hukumar a Jihar Katsina, Dalhatu Chidi-Wada ne ya sanar da haka yayin wata ganawa da yayi da manema labarai a Katsina. An ruwaito cewa bude kan iyakar Najeriya da Nijar a garin Jibiya ya taimaka wa yawancin al’umomin…
Cigaba Da KarantawaAbuja: Fusatattun Matasa Sun Yi Zanga-Zanga A Hedikwatar APC
Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar wani rikici ya barke a shalkwatar jam’iyyar APC mai mulkin da ke Abuja a ranar Alhamis. Wasu matasa masu zanga-zanga sun hallara a ofishin jam’iyyar inda rahotanni suka bayyana cewa masu zanga-zangar sun rika yin wakoki suna sukar shugaban jam’iyyar Abdullahi Adamu. Rahoton ya ce matasan sun fito daga jihar Kogi ne, kuma sun isa shalkwatar ne yayin da jam’iyyar ke wani taro. Masu zanga-zangar na nuna bacin ransu ne kan abin da suka kira “kwace tikitin takarar mukamin dan majalisar wakilai…
Cigaba Da KarantawaNa Cika Alkawarin Da Na Yi Na Samar Da Tsaro Da Yakar Rashawa – Buhari
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya ce gwamnatin sa ta samu ci gaba sosai a kan alkawuran da ta É—auka na magance matsalolin tsaro da cin-hanci, inda ya ce ta kuma bunÆ™asa tattalin arziki. Buhari ya bayyana hakan ne a bikin yaye É—aliban kwalejin horon ‘Æ´an sanda da ke Wudil a Jihar Kano ranar Alhamis. A cewar Buhari, tuni gwamnatinsa ta ci Æ™arfin Boko Haram, IPOB, ESN da kuma ‘yan fashin daji, inda ya Æ™ara da cewa gwamnatin na Æ™ara Æ™oÆ™arin magance matsalolin tsaron. Shugaban ya Æ™ara da cewa gwamnatin sa…
Cigaba Da Karantawa