Na Yi Nasarar Magance Matsalar Tsaro A Najeriya – Buhari

Shugaba Muhammadu Buhari ya jajirce cewa gwamnatin sa ta daƙile gagarimar matsalar tsaro a ƙasar nan. Haka dai shugaban ya nanata a hirar da aka yi da shi a ranar Laraba, a gidan talabijin na Channels. Premium Times ta saurari tattaunawar a tsanake. Wannan iƙirarin na Buhari ya zo ne a daidai lokacin da ake ta bindige ‘yan Najeriya a ko’ina cikin sassan ƙasar nan. Banda yawaitar kashe-kashe da ake yi, a kullum ana yin garkuwa da ɗimbin matafiya ko a yi tattaki har gida a kama mutum a yi…

Cigaba Da Karantawa

Yajin Aikin ‘Yan A Daidaita Sahu: An Damke Mutum 40 A Kano

Rahotanni daga Jihar Kano na bayyana cewar Rundunar ‘yan sandan jihar ta ce ta kama kimanin mutum 40 bisa zargin afka wa wasu masu sana’ar babur mai kafa uku, saboda kin shiga yajin aikin da suke yi, tare da yi wa masu tafiya a kafa kwace. Tun dai da safiyar ranar Litinin aka girke jami’an tsaro na ‘yan sanda da na rundunar tsaro ta civil Defense a wasu daga cikin manyan titunan Kano, don jiran ko ta kwana na yiwuwar samun rikici a lokacin da masu babur mai kafa uku…

Cigaba Da Karantawa