Tsaro: Mafarkin ‘Yan Najeriya Ya Kusa Tabbata – Magashi

Ministan tsaron Nijeriya Janar Bashir Salihi Magashi ya umarci dakarun sojojin Nijeriya da su ci gaba da matsawa ‘yan ta’addan Boko Haram dake addabar ‘yan Nijeriya a yankin Arewa maso gabas, da ‘yan ta’addan daji masu garkuwa da mutane a cikin yankin Arewa maso yamma da sauran yan ta’addan dake addabar kasar baki daya. A cikin sakon da ministan ya saki, ya tabbatar wa da duniya cewa dakarun sojojin Nijeriya da sauran jami’an tsaro na matukar kokari wajen dakile matsalar tsaron da ya addabi kasar. Janar Magashi ya ci gaba…

Cigaba Da Karantawa

Ministan Noma Nanono Ya Angwance Da Budurwa ‘Yar Shekara 18

Ministan Noma da Raya Karkara, Sabo Nanono, ya auri yarinya ‘yar shekaru 18 da ta bar makaranta a cikin wani bikin sirri, kamar yadda jaridar DAILY NIGERIAN ta bayar da rahoto da karfin iko. Minista Nanono, mai shekara 74, ya daura auren tare da kyakkyawar matar a wani bikin sirrin da ya samu halartar wakilai uku na ango da ke garin Jere na jihar Kaduna. “Ministan ya sanya mutane uku ne kawai kuma ya gargade su game da bayyana dalla-dalla game da auren ga mutane,” in ji wata majiya daga…

Cigaba Da Karantawa

Al-Mundahana: EFCC Ta Sake Gayyatar Yari

Hukumar EFCC ta gayyaci tsohon gwamnar jihar Zamfara, AbdulAziz Yari ya bayyana gabanta ranar Alhamis domin amsa wasu tambayoyi. Hukumar ta umarci Yari ya bayyana a ofishunta dake Sokoto domin amsa tambayoyi. Idan ba a manta hukumar ta gayyaci tsohon gwamnan a watan Faburairu ofishinta dake Legas, inda ya bayyana ya shafe awowi ya na amsa tambayoyi. Ko a wancan lokacin an bukaci Yari ya amsa tambayoyin kokarin canja wa wasu biliyoyin naira wuri dake dankare a wani asusun bankin kasar nan. Hukumar ta tsare Yari na wani lokaci mai…

Cigaba Da Karantawa

Gwamnatin Tarayya Ta Buƙaci Jihohi Su Dakatar Da Yin Rigakafin Korona

Gwamnatin Nijeriya ta umarci jihohi 36 da babban birnin tarayya da su gaggauta dakatar da yi wa al’umma Rigakafin cutar Corona, ta farko ta AstraZeneca da zarar sun yi amfani da rabi daga cikin kasonsu da aka raba masu domin samun damar bayar da rigakafin ta biyu ga wadanda aka yi wa ta farko. Ministan lafiya Osagie Ehanire wanda ya bayar da umurnin ya ce gwamnatin Najeriya ba ta da tabbas kan lokacin da za ta samu karin rigakafin bayan Indiya ta dakatar da fitar da dukkanin rigakafin da cibiyar…

Cigaba Da Karantawa

Gwamnati Ta Buƙaci Jihohi Su Dakatar Da Yin Rigakafin Korona

Gwamnatin tarayya ta umarci jihohi 36 da babban birnin tarayya da su gaggauta dakatar da yi wa al’umma Rigakafin cutar Corona, ta farko ta AstraZeneca da zarar sun yi amfani da rabi daga cikin kasonsu da aka raba masu domin samun damar bayar da rigakafin ta biyu ga wadanda aka yi wa ta farko. Ministan lafiya Osagie Ehanire wanda ya bayar da umurnin ya ce gwamnatin Najeriya ba ta da tabbas kan lokacin da za ta samu karin rigakafin bayan Indiya ta dakatar da fitar da dukkanin rigakafin da cibiyar…

Cigaba Da Karantawa

Na Koma Amfani Da ‘Yata Ne Saboda Tsufan Matata – Mr Akpan

Ƴan sanda sun kama wani mutum mai shekaru 49 a jihar Ogun bayan da ƴarsa ta kai rahoton cewa yana yin lalata da ita tsawon shekaru biyar. Yarinyar mai shekaru 12 ta faɗawa ƴan sandan cewa mahaifinta ya fara kwana da ita tun tana ƴar shekara bakwai. Ƴan sanda sun ce Ubong Williams Akpan ya yi ikirarin cewa matar sa ta tsufa kuma ba ta iya biya masa buƙatar sa, saboda haka ya koma kwanciya tare da ƴarsa a madadinta. Jami’an tsaro sun cafke shi a ranar 2 ga Maris…

Cigaba Da Karantawa

Gombe: An Raba Tallafi Ga Waɗanda Rikicin Ɓilliri Ya Shafa

A cewar wata sanarwa dauke da sa hannun Daraktan watsa labaru na Gidan Gwamnatin jihar Gombe, Ismaila Uba Misilli, an gudanar da aikin raba kayan ne ta hannun kwamiti na musamman da Gwamna Muhammad Inuwa Yahaya ya kafa domin tabbatar da raba kayan bisa gaskiya da adalci. Da yake zantawa da manema labarai yayin rabon kayan a garin Billiri, Shugaban kwamitin, wanda kuma shi ne Kwamishinan kananan hukumomi da lamuran masarautu, Hon. Ibrahim Dasuki Jalo ya ce kimanin mutane 2000 ne suka ci gajiyar 2000 kayan tallafin, inda ya ce…

Cigaba Da Karantawa

Gombe: An Raba Tallafi Ga Wadanda Rikicin Billiri Ya Shafa

A cewar wata sanarwa dauke da sa hannun Daraktan watsa labaru na Gidan Gwamnatin jihar Gombe, Ismaila Uba Misilli, an gudanar da aikin raba kayan ne ta hannun kwamiti na musamman da Gwamna Muhammad Inuwa Yahaya ya kafa domin tabbatar da raba kayan bisa gaskiya da adalci. Da yake zantawa da manema labarai yayin rabon kayan a garin Billiri, Shugaban kwamitin, wanda kuma shi ne Kwamishinan kananan hukumomi da lamuran masarautu, Hon. Ibrahim Dasuki Jalo ya ce kimanin mutane 2000 ne suka ci gajiyar 2000 kayan tallafin, inda ya ce…

Cigaba Da Karantawa

Gobarar Katsina: Ganduje Ya Ba ‘Yan Kasuwa Gudummuwar Miliyan 20

Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR ya Jagoranci tawagar Gwamnati zuwa Jiha Katsina domin jajantawa Gwamnatin Jihar Katsina da ‘yan kasuwa da suka gamu da iftila’in gobara tare da basu tallafin kudi naira milyan 20 don rage radadin asarar da suka yi Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari shine ya karbi tawagar, sannan ya karbi gudummawar a madadin ‘yan kasuwar, inda ya godewa Takwaransa na Jihar Kano bisa wannan namijin kokari da ya yi, su ma ‘yan kasuwar da abin ya shafa sun yi godiya ga Gwamnatin Jihar…

Cigaba Da Karantawa

Ba Za Mu Iya Biyan Ma’aikata Cikakken Albashi Ba – Gwamnatin Kano

Gwamnatin jihar Kano ƙarƙashin jagorancin Gwamnan jihar Abdullahi Umar Ganduje ta ce ba zata iya cigaba da biyan ma’aikatan Jihar cikakken albashi ba kamar yadda yake a tsare, bisa ga haka ba zai yiwu ta biya ma’aikatan jihar cikakken albashin su na watan Maris ba. Gwamnatin Kanon ta bakin kwamishinan yaɗa labarai na jihar, Malam Muhammad Garba, ya jingina haka da saukar kuɗin da suke samu daga gwamnatin tarayya da matsalar tattalin arzikin kasa da ake fuskanta. Kwamishinan ya kara da cewar kason da gwamnatin jihar ke karɓa daga gwamnatin…

Cigaba Da Karantawa

Real Madrid Ta Doke Liverpool A Gasar Nahiyar Turai

Real Madrid ta samu nasarar doke Liverpool da kwallaye 3-1, yayin fafatawar da suka yi a zangon farko na wasan zagayen kwata final a gasar cin kofin Zakarun Turai. Real Madrid da ta karbi bakuncin Liverpool a Spain, ta samu nasarar ce daga ‘yan wasanta Vinicius Junior da ya ci 2 da kuma Marco Asensio. Yayin da Mohamed salah ya ci wa Liverpool kwallonta 1. A bangare guda kuma Manchester City ta samu nasarar doke Borussia Dortmund da 2-1, bayan da suma suka fafata zangon farko na zagayen kwata final…

Cigaba Da Karantawa

Atiku Ba Ɗan Najeriya Bane Bai Cancanci Yin Takara Ba – Malami

Babban lauyan gwamnatin tarayya, kuma Ministan shari’a, Abubakar Malami (SAN), ya ce abin da ya tabbata akan tsohon mataimakin Shugaban ƙasa Atiku shine shi Baƙon haure ba ɗan Najeriya ba, saboda haka dokar kasa ba ta bashi damar neman Shugabancin kasa ba. Malami ya yi rantsuwa a kan cewa iyayen Atiku mutanen Kasar Kamaru ne, kuma a yankin kasar Kamaru aka haife shi, bisa ga dokar kasa bata bashi damar fitowa takarar Shugabancin ƙasa ba. A cewar Ministan shari’an, idan aka bar Atiku Abubakar ya fito takara, an saba wa…

Cigaba Da Karantawa