An Bindige ‘Yan Kasuwar Arewa 7 A Jihar Imo

Rahotanni sun ce an harbe mutanen ne a lokuta daban-daban a garin Orlu da Umaka da ke karamar hukumar Njaba tsakanin ranar Juma’a da Asabar. Wani da abin ya faru a kan idonsa Harisu Umaru Ishiaku, ya ce wadanda suka yi kisan suna sanye ne da kayan sojoji, kuma da misalin karfe 8:30 na dare ne suka shiga kasuwar Afor Umuaka suka farwa mutanen. Yace hudu daga cikin wadanda aka kashe da shekarunsu ke tsaknin 30 zuwa 45 sun dade suna rayuwa a yankin na shekaru masu yawa. Hakan yasa…

Cigaba Da Karantawa

An Bindige ‘Yan Kasuwar Arewa 7 A Jihar Imo

Rahotanni daga Jihar Imo dake sashin Kudu maso gabashin Najeriya na bayyana cewar an shiga zaman dar-dar biyo bayan kisan da aka yi wa wasu ‘yan kasuwa su 7 daga yankin arewacin kasar. Rahotanni sun ce an harbe mutanen ne a lokuta daban-daban a garin Orlu da Umaka da ke karamar hukumar Njaba tsakanin ranar Juma’a da Asabar. Wani da abin ya faru a kan idonsa Harisu Umaru Ishiaku, ya ce wadanda suka yi kisan suna sanye ne da kayan sojoji, kuma da misalin karfe 8:30 na dare ne suka…

Cigaba Da Karantawa

Matsalar Tsaro: Gumi Ya Yi Ganawar Sirri Da Obasanjo

Shahararren malamin addinin musulunci, Sheikh Ahmad Gumi, ya kai ziyara ga tsohon shugaban ƙasa, Olusegun Obasanjo, a Abeokuta, Jihar Ogun. Rahotanni sun bayyana cewa shahararren malamin na can a yanzu haka suna gudanar da taro da Obasanjo a gidan tsohon Shugaban kasar. An ruwaito cewa malamin ya isa gidan tsohon shugaban ƙasar dake garin Abeokuta da misalin ƙarfe 11:00 na safiyar yau Lahadi. Mai taimaka ma Obasanjo kan harkokin yaɗa labari, Kehinde Akinyemi, ya tabbatar da zuwan malamin ga manema labarai ya kuma ce akwai wasu shugabannin addinai da suka…

Cigaba Da Karantawa

Ministan Tsaro Ya Roƙi ‘Yan Najeriya Su Sanya Dakarun Soji Cikin Addu’a

Ministan tsaron ƙasar nan, Bashir Magashi, ya roƙi kiristoci da su yi ma sojojin ƙasar nan addu’a don kawo ƙarshen ta’addanci. A wani jawabi da ya fitar ran Asabar ta hannun mai taimaka ma ministan kan harkokin yaɗa labarai, Mohammad Abdulkadri, Magashi ya roƙi mabiya addinin kirista da su yi amfani da wannan damar ta bikin ista su roƙi dawowar zaman lafiya a ƙasar nan. Ministan ya ce, lokacin biki ista lokaci ne da yakamata mu roƙi taimakon Ubangiji ya shigo lamurran mu don samun hanyoyin magance ƙalubalen tsaro da…

Cigaba Da Karantawa

Hukumar Zaɓe Ta Ayyana Ranar Cigaba Da Rijistar Masu Zabe

Hukumar Zabe mai Zaman Kan ta ta Kasa (INEC) ta bayyana cewa za a ci gaba da aikin rajistar katin masu zabe a ranar 28 ga watan Yunin wannan shekara ta 2021. Shugaban INEC, Farfesa Mahmood Yakubu, shi ne ya bayyana haka ga manema labarai a taron da ya yi da su a hedikwatar hukumar a Abuja a ranar Alhamis. “Bayan mun duba wadannan matsaloli da matakan da mu ka dauka don magance su, yanzu hukumar ta kai matsayin da za ta iya bayyana Litinin, 28 ga Yuni, 2021 a…

Cigaba Da Karantawa

Hukumar Zaɓe Ta Ayyana Ranar Cigaba Da Rijistar Masu Zabe

Hukumar Zabe mai Zaman Kan ta ta Kasa (INEC) ta bayyana cewa za a ci gaba da aikin rajistar katin masu zabe a ranar 28 ga watan Yunin wannan shekara ta 2021. Shugaban INEC, Farfesa Mahmood Yakubu, shi ne ya bayyana haka ga manema labarai a taron da ya yi da su a hedikwatar hukumar a Abuja a ranar Alhamis. “Bayan mun duba wadannan matsaloli da matakan da mu ka dauka don magance su, yanzu hukumar ta kai matsayin da za ta iya bayyana Litinin, 28 ga Yuni, 2021 a…

Cigaba Da Karantawa

Atiku Ya Bukaci Kiristoci Da Sa Najeriya Cikin Addu’a Lokacin Bikin Ista

Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar, ya bukaci Kiristoci da su yi amfani da lokacin bikin Ista domin yin addu’a ga hadin kan Najeriya da kuma dawowar zaman lafiya a kasar. A sakonsa na Ista ga Kiristocin Najeriya, Atiku ya tuno da yadda kwayar cutar Coronavirus ta gurgunta harkoki sosai a yawancin kasashen duniya a shekara guda da ta gabata. Har ila yau tsohon Mataimakin Shugaban kasar, ya jinjina wa ma’aikatan lafiya wadanda suka sadaukar da rayukansu wajen yaƙi da cutar. Da yake gargadin cewa kwayar cutar har yanzu tana…

Cigaba Da Karantawa

Zamfara: Matawalle Na Shirin Komawa APC

Rahotanni daga Gusau babban birnin Jihar Zamfara na bayyana cewa mai girma gwamna Bello Matawallen Maradun na shirye shiryen komawa jam’iyya mai mulki ta APC nan bada jimawa ba. Tun a watannin baya ne aka riƙa yaɗa jita-jita game da sauya shekar Gwamna Matawalle, wanda ya zama gwamnan jihar a karkashin jam’iyyar PDP, bayan hukuncin da Kotun Koli ta yanke kan rikicin da ya biyo bayan zaben fidda gwani na APC a Zamfara. Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Sanata Ahmed Sani Yarima, a shekarar da ta gabata ya bayyana cewa shirye-shirye…

Cigaba Da Karantawa

Yajin Aiki: Gwamnati Ta Yi Barazanar Hana Likitoci Albashi

Gwamnatin Tarayya ta yi barazanar tsaida albashin duk wani likitan da ya tsunduma yajin aiki tun a ranar Alhamis da ta gabata. Ministan Kwadago Chris Ngige ne ya bayyana haka, cikin wata tattaunawa da ake yi da shi a gidan talbijin. “Zuwa ranar Talaba zan sake gayyatar su mu sake zaunawa. Amma idan su ka kekasa kasa su ka ki janyewa din, zan nuna masu ba su isa ba.” Inji Minista Ngigel. “Ai akwai wani makami a dokar aiki, wanda zan rika zabga masu duka da shi. Wato ‘idan ba…

Cigaba Da Karantawa