Zan Kashe Kaina Saboda Ƙuncin Rayuwa – Ummi Zeezee

Fitacciyar jarumar masana’antar Kannywood, Ummi Ibrahim, wacce aka fi sani da Ummi Zeezee, ta ce ta shiga yanayi na kuncin rayuwa, inda har ta kan ji kamar ta kashe kanta. A ranar Asabar Ummi ta fadi hakan a wani sakon da ta wallafa a shafinta na Instagram. “A ‘yan kwanakin nan, na shiga matsanancin kuncin rayuwa, ta yadda har na kan ji ina so na kashe kaina.” Ummi ta rubuta da harshen Ingilishi. Sai dai jarumar wacce ta yi fitattun fina-finai irinsu ”Jinsi,” “Gambiza” da “Tutar So” ta ce kada…

Cigaba Da Karantawa

Ƙuncin Rayuwa Ya Sa Ina Son Na Kashe Kaina – Ummi Zeezee

Fitacciyar jarumar masana’antar Kannywood, Ummi Ibrahim, wacce aka fi sani da Ummi Zeezee, ta ce ta shiga yanayi na kuncin rayuwa, inda har ta kan ji kamar ta kashe kanta. A ranar Asabar Ummi ta fadi hakan a wani sakon da ta wallafa a shafinta na Instagram. “A ‘yan kwanakin nan, na shiga matsanancin kuncin rayuwa, ta yadda har na kan ji ina so na kashe kaina.” Ummi ta rubuta da harshen Ingilishi. Sai dai jarumar wacce ta yi fitattun fina-finai irinsu ”Jinsi,” “Gambiza” da “Tutar So” ta ce kada…

Cigaba Da Karantawa

Nasarawa: ‘Yan Bindiga Sun Bindige Shugabannin Miyyeti Allah

Rundunar ƴan sandan jihar Nasarawa ta ce wasu ƴan bindiga sun harbe shugaban ƙungiyar makiyaya ta Miyetti Allah na jihar da kuma shugaban ƙungiyar na ƙaramar hukumar Toto. Rundunar ta tabbatar da kashe su a cikin wata sanarwar da kakakinta Ramham Nansel ya fitar a ranar Asabar. Sanarwar ta ce ana tunanin ƴan bindiga makiyaya ne suka kai wa shugaban Miyetti Allah na jihar Mohammed Hussaini hari suka harbe shi. Ƴan bindigar sun kuma kashe shugaban ƙngiyar ta Miyetti Allah na ƙaramar hukumarToto a kasuwar Garaku. Sanarwar ta ce bayan…

Cigaba Da Karantawa

Harbo Jirgin Yaki: Rundunar Soji Ta Karyata Boko Haram

Rundunar Sojin saman Najeriya sun musanta iƙirarin da ƴan ƙungiyar boko haram suka yi a wani bidiyo na harbo jirgin yaƙin sojojin da aka nema aka rasa tun ranar Laraba, 31 ga watan Maris. Kamar yadda kafafen Jaridu suka wallafa, Boko haram sun saki wani bidiyo suna tabbatar wa da duniya cewa sune suka harbo jirgin yaƙin. Sai dai babban jami’in hulɗa da jama’a na sojin saman Najeriya, Air Commodore Edward Gabkwet ya musanta maganar wannan bidiyon da ƴan Boko Haram suka saki. Ya ƙara da tabbatar wa da duniya…

Cigaba Da Karantawa

Hukumar Yaƙi Da Rashawa Na Bincikar Masarautar Kano

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano a Najeriya ta ce tana gudanar da binciken masarautar Kano kan badakalar sayar da wasu filaye a unguwannin Gandun Sarki da Dorayi Karama da ke karamar hukumar Gwale. Shugaban hukumar Muhiyi Magaji Rimin Gado, ya shaida wa BBC cewa tun lokacin sarki na baya hukumar ta hana a sayar da filayen duk da cewa akwai takarda da masarautar ta bayar da dama a yi amfani da wurin domin gudanar da wasu abubuwa da za su kawo ci gaba. Ya kuma…

Cigaba Da Karantawa

Za A Kaddamar Da Littafin Tarihin Aisha Buhari

Rahotanni daga fadar Shugaban kasa na bayyana cewar tuni shiri ya yi nisa wajen kaddamar da wani littafin da aka rubuta a game da uwargidar shugaban kasa, Hajiya Aisha Muhammadu Buhari. A lokacin da Mai dakin shugaban kasar ta dawo Najeriya daga kasar tarayyar Larabawa, UAE, ana shirin kammala shirye-shiryen kaddamar da wannan littafi. Rahotanni sun tabbatar da cewa abin da ya rage shi ne ayi bikin kaddamar da littafin a fadar shugaban kasa na Aso Villa ranar Juma’a da karfe 9:00 na safe. Jagoran jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu,…

Cigaba Da Karantawa

Bazoum Ya Ɗare Karagar Shugabancin Nijar

Zababben shugaban Jamhuriyar Nijar, Mohamed Bazoum, ya sha rantsuwar kama aiki bayan ya lashe zaben da Kotun Tsarin Mulkin kasar ta tabbatar da nasararsa. Shugaban Kotun Kolin mai shari’a Bouba Mahaman ne ya rantsar da Mohamed Bazoum a gaban mambobin Kotun Tsarin Mulki. Sabon shugaban kasar ya rantse da Al-Kur’ani mai tsarki yana mai shan alwashin gudanar da mulki bisa doka da oda. Shugabannin kasashe da na gwamnati da dama ne suka halarci bikin wanda aka yi a Yamai, babban birnin kasar bisa tsauraran matakan tsaro. An rantsar da sabon…

Cigaba Da Karantawa

Zaɓen 2023: Gwamnonin Arewa Biyar Na Goyon Bayan Mulki Ya Koma Kudu

A daidai lokacin da babban zaɓe na shekarar 2023 ke ƙara ƙaratowa da cece-kucen da ake yi akan inda mulkin ya kamata ya koma tsakanin Arewa da kudu, wasu gwamnonin Arewa biyar sun bayyana cewa wajibi ne mulki ya koma kudancin Najeriya a 2023. Gwamnonin Sun hada da: 1. Babagana Zulum (Borno) A bikin murnar ranar haihuwan tsohon dan takaran gwamnan Rivers, Dakuku Peterside, Zulum yace: “Tsarin kama-kama alkawari ne mukayi, saboda hakan akwai bukatar mulki ya koma kudu.” 2. Nasir El-Rufai Gwamnan jihar Kaduna, ya ce mulki ya koma…

Cigaba Da Karantawa