Babu Inda Na Ce Za A Kulle Wanda Bai Yi Katin Ɗan Ƙasa Ba – Pantami

Ministan Sadarwa da raya tattalin arziki na Digital Dakta Isa Ali Pantami, ya karyata rahoto dake yaduwa cewa yace duk wanda ba shi da lambar katin zama dan kasa (NIN) zai ci zaman gidan yari na tsawon shekaru 14. Pantami ya bayyana cewa ko sau guda bai ambaci hukuncin daurin shekaru 14 ba. Kawai abinda ya fadi shine an kafa hukumar NIMC na tsawon shekaru 14 yanzu. Hakazalika ya kalubalanci wata kafar jaridar da ta wallafa labarin cewa ta saki bidiyon inda ya fadi hakan. “Wadannan mumunan fassara ne. Pantami…

Cigaba Da Karantawa

Ba Za Mu Manta Wahalar Da Talakawa Suka Yi Mana Ba – Buhari

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bawa ‘yan Nijeriya tabbacin cewa gwamnatin ba za ta yi watsi da gajiyayyu da talakawa ba, za ta cigaba da tallafa musu kamar yadda ta fara. Shugaban kasa ya bayyana hakan ne cikin sanarwar da hadimisa kan watsa labarai, Femi Adesina ya fitar ranar Alhamis a yayin da kirista ke shirin bikin Easter, kamar yadda jaridar Channels Tv ta ruwaito. Ya ce. “A matsayin mu na gwamnati, za mu cigaba da tabbatarwa ba mu manta da gajiyayyu, talakawa da marasa galihu a cikin mu ba.…

Cigaba Da Karantawa

Rayuwar Fulani Na Cikin Hatsari A Kudancin Kaduna – Miyyeti Allah

Shugabannin kungiyar Fulani ta Miyatti Allah ta kasa reshen Jihar Kaduna karkashin jagorancin Haruna Usman Tugga, sun bayyana cewa duk da irin kokarin da suke yi domin ganin an samu zaman lafiya tsakanin al’ummar Fulani da Katafawa a kowane yanki sai gashi a kwanan nan an kashe masu mutane 7, Shanu 712 da kuma Tumaki 138 a yankin Gora Gan da ke Kudancin Kaduna. Mun samu wannan asarar ne a cikin kwanakin sati daya kacal.A cikin wata takardar da suka karantawa manema labarai a Kaduna mai dauke da sa hannun…

Cigaba Da Karantawa

Kotu Ta Dakatar Da Yunkurin Rufe Layukan Wayoyin ‘Yan Najeriya

Gwamnatin tarayya da kamfanonin sadarwa na ƙasar nan zasu tattauna da sauran masu ruwa da tsaki a fannin sadarwa kan hukuncin da kotu ta yanke na hana gwamnati rufe layukan da ba’a haɗa su da katin ɗan ƙasa (NIN) ba daga ranar 6 ga watan Afrilu. A ranar Laraba wata babbar kotun tarayya dake Lagos ta hana gwamnati rufe layukan da ba’a haɗasu da NIN ba a watan Afrilu. Jami’an ma’aikatar sadarwa da ma’aikatan kamfanonin sadarwa sun tabbatar da cewa ana samun cigaba sosai na masu yin NIN da kuma…

Cigaba Da Karantawa

Zamfara: Za A Kashe Miliyan 400 A Tallafin Karatun Dalibai

Gwamna Muhammad Bello Matawalle na jihar Zamfara ya amince da fitar da kuɗi har naira miliyan 400 domin biyan ɗalibai ‘yan asalin jihar tallafin karatu na zangon shekarar 2020/2021. Tallafin ya shafi ɗalibai ‘yan asalin jihar ta Zamfara dake karatu a cikin jihar da ma waɗanda ke karatu a wasu makarantun ƙasar nan. Wannan na daga cikin wani jawabi dake ɗauke da sa hannun Yusuf Idris, Daraktan yaɗa labaran gwamnan, wanda aka rarraba ga manema labarai a Gusau babban birnin Jihar. Ya ƙara da cewar ƙarkashin zangon karatu na 2020/2021,…

Bauchi: Matasa Sun Yi Wa Gwamna Ihun Bama So

Rahotanni daga yankin ƙaramar Hukumar Azare ta Jihar Bauchi na nuna cewar wasu gungun Matasa sun yi wa Gwamnan Jihar Bala Muhammad ihun bama so lokacin da Gwamnan ke kan hanyar zuwa duba wasu ayyuka a ƙaramar Hukumar. Gwamnan ya tafi duba wasu ayyuka da gwamnatinsa ta bada a sassan jihar a Cibiyar Lafiya Birane na Azare a ranar Alhamis a yayinda mummunan babin ya faru. Jaridar The Nation ta ruwaito cewa gungun matasan sun cigaba da yi wa Gwamnan ihu duk da akwai jami’an tsaro a wurin sun rika…

Cigaba Da Karantawa

Tsaro Ya Samu A Najeriya – Ministan Tsaro

Ministan tsaron Najeriya Janar Bashir Magashi mai ritaya, ya bayyana cewar tsaro ya dawo kuma ya ƙara inganta a Najeriya ƙarƙashin jagorancin mai girma Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, duk da wasu ‘yan matsaloli da ake fuskanta a wasu wuraren. Ministan ya yi wannan ikirarin ne a lokacin da Shugaban Kwamitin Majalisar Dattawa Kan Harkokin Tsaro na Sojoji, Sanata Aliyu Wamakko ya kai ziyarar duba-gari a Ofishin shi dake birnin tarayya Abuja. Manjo Janar Magashi mai ritaya, ya ƙara da cewar duk da yake Najeriya na ta fama da kalubalen matsalolin…

Cigaba Da Karantawa