Borno: Dakarun Soji Sun Daƙile Harin Boko Haram

Dakarun Sojin najeriya sun hana mayakan Boko Haram hawa wani shinge a kan babbar hanyar Damaturu zuwa Maiduguri a jihar Borno. Sojojin sun yi arangama da maharan a musayar wuta a kusa da garuruwan Mainok da Jakana a yau lahadi . Wani direban kasuwanci ya fada wa majiyarmu cewa lamarin ya faru ne jim kadan bayan an sassauta rufe hanyar da aka saba yi da safe. Sojoji na yawan rufe hanya da yamma kuma suna bude ta da karfe 7 na safiyar kowace rana. Direban ya ce wasu da ake…

Cigaba Da Karantawa

Dakarun Sojin Najeriya sun hana mayakan Boko Haram hawa wani shinge a kan babbar hanyar Damaturu zuwa Maiduguri a jihar Borno. Sojojin sun yi arangama da maharan a musayar wuta a kusa da garuruwan Mainok da Jakana a yau lahadi . Wani direban kasuwanci ya fada wa majiyarmu cewa lamarin ya faru ne jim kadan bayan an sassauta rufe hanyar da aka saba yi da safe. Sojoji na yawan rufe hanya da yamma kuma suna bude ta da karfe 7 na safiyar kowace rana. Direban ya ce wasu da ake…

Cigaba Da Karantawa

Borno: Dakarun Soji Sun Daƙile Harin Boko Haram

Dakarun Sojin najeriya sun hana mayakan Boko Haram hawa wani shinge a kan babbar hanyar Damaturu zuwa Maiduguri a jihar Borno. Sojojin sun yi arangama da maharan a musayar wuta a kusa da garuruwan Mainok da Jakana a yau lahadi . Wani direban kasuwanci ya fada wa majiyarmu cewa lamarin ya faru ne jim kadan bayan an sassauta rufe hanyar da aka saba yi da safe. Sojoji na yawan rufe hanya da yamma kuma suna bude ta da karfe 7 na safiyar kowace rana. Direban ya ce wasu da ake…

Cigaba Da Karantawa

Yawan Ƙabilu Da Addinai Ne Silar Matsalolin Najeriya – Osinbajo

An bayyana cewar yawan tarin ƙabilu da addinai barkatai da Najeriya ke fama dasu, sune manyan matsaloli da suka yi wa Najeriya tarnaki suka hanata motsawa, ballantana har ta kai ga matsayin gogaiya da sauran ƙasashen duniya. Mataimakin Shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana hakan lokacin da yake tsokaci dangane da halin koma baya da tarbarberawar al’amura da Najeriya ke fama da su. Wata sanarwa daga Laolu Akande, mai magana da yawun Osinbajo, ta nakalto shi yana cewa aikin gina kasar na iya zama kalubale duba da yawan kalubalantar…

Cigaba Da Karantawa

Maimaita Saɓo, Saɓo Ne Bana Goyon Bayan Muƙabala Da AbdulJabbar – Bauchi

Fitaccen malamin addinin musulunci kuma jigon dariqar Tijjaniyya Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya bayyana bara’arsa ga zaman tattaunawan da gwamnatin Kano ta shirya yi da Abduljabbar Kabara da wasu malaman Kano. Shehin Malamin ya nuna hakan a matsayin kuskure inda ya ce wasu malamai sun tafi a kan haramcin yi wa Mu’utazilawa martani, domin kafin martanin sai an maimaita abin da suka fada wanda hakan shi ma kuskure ne balle kuma Manzon Allah S.A.W. ” Misalin abin da yaron nan mara kunya Abduljabbar yake yi wa Annabi kamar uban da…

Cigaba Da Karantawa

Maciya Amanar Ƙasa Zasu Gwammace Kiɗa Da Karatu – Bawa

Sabon Shugaban Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa EFCC Abdulrasheed Bawa, ya ce a karkashin jagorancinsa, hukumar da ke yaki da cin hanci da rashawa za ta himmatu wajen yaki da cin hanci da rashawa, ba tare da nuna sani ko sabo ba. Da yake jawabi a ranar Juma’a lokacin da ya hau kujerar a hukumance, Bawa ya yi alkawarin jan ragamar hukumar zuwa ga bin diddigi da binciken sirri. Ya ce zai kirkiro da cikakken iko na hukumar leken asiri da za ta jagoranci tattara bayanan sirri, wadanda…

Cigaba Da Karantawa

Babu Hannumu A Dakatar Da Mukabalar AbdulJabbar Da Malamai – Ganduje

Gwamnatin Kano ta yi amanna da hukuncin kotun majistare ta jihar wacce ta hana yin mukabala tsakanin malaman jihar da Sheikh Nasiru Kabara. A ranar Juma’a, 5 ga watan Maris ne kotun ta zartar da wannan hukunci, ana saura kwana biyu kafin gudanar da mukabalar da mutane ke ta zuba ido. Hukuncin kotun ya nemi a tsaya kan hukuncin da kotu ta zartar tun a ranar 8 ga watan Fabrairu, wanda ya hada da haramtawa Sheikh Kabara yin wa’azi a jihar. Kwamishinan labarai na jihar Kano, Muhammadu Garba, ya shaida…

Cigaba Da Karantawa

‘Yan Bindiga: Gumi Ya Bar Jaki Ya Koma Dukan Taiki – Masari

Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya nuna damuwarsa kan ayyukan ‘yan fashi da ke addabar al’umman yankin arewa maso yamma. Ya soki fitaccen malamin addinin musulunci, Sheikh Abubakar Ahmad Gumi da ya nemi gwamnatin tarayya da ta yi wa ‘yan ta’addan, wadanda ke da alhakin mutuwar’ yan Najeriya da dama da lalata dukiyoyi a fadin kasar afuwa. Gwamnan ya ce ya kamata Gumi ya yi wa masu laifin wa’azi kan illar kisan mutane ba nema masu afuwa ba, jaridar This Day ta ruwaito. Masari ya sha alwashin cewa ba…

Rigakafin CORONA Wajibi Ne Ga Dukkanin ‘Yan Najeriya – Fadar Shugaban Ƙasa

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci dukkan ‘yan Najeriya da suka cancanta da su karbi allurar rigakafin COVID-19 domin kare kansu daga kamuwa da cutar. Shugaban ya bayar da shawarar ne a ranar Asabar, 6 ga Maris, jim kadan bayan ya karbi kashi na farko na rigakafin korona na AstraZeneca, hadimin shugaban kasa, Garba Shehu ya bayyana a cikin wata sanarwa. ‘’Na karbi rigakafina na farko kuma ina so na yaba wa duk ‘yan Najeriya da suka cancanta, su yi hakan domin a kare mu daga cutar. “Alurar rigakafin zai…