CORONA: An Kafa Dokar Hana Fita A Kaduna

Gwamnatin Jihar Kaduna ta sanya dokar hana fita a fadin jihar da niyyar dakile yaduwar cutar coronavirus. Mataimakiyar Gwamnan Jihar Kaduna Hadiza Balarabe ta sanar da cewa dokar za ta fara aiki ne daga karfe 12 na daren yau Alhamis, har sai abin da hali ya yi. Hadiza Balarabe ta ce dokar ta tilasta wa jama’a zama a gida, tare da haramta zuwa cibiyoyin kasuwanci da halartar wuraren ibada. Dokar ta kuma haramta dukkan tarukan jama’a da bukukuwa. Sai dai dokar ba ta shafi masu ayyuka na musamman da suka…

Karanta...

Bauchi: ‘Yan Bindiga Sun Yi Awon Gaba Da Yayan Gwamna

Mahara dauke da manyan bindigogi sun Yi garkuwa babban wan gwamnan Bauchi, Bala Mohammed. Rahotanni sun nuna cewa maharan sun diran wa gidan Adamu Mohammed da aka fi sani da Yaya Adamu a daren ranar Laraba. Adamu Mohammed sananne ne a garin Bauchi kuma gashi dan uwan gwamnan jihar Bala. Maharan da suka afka gidan Adamu, sun bude wuta tun daga kofar shiga gidan ne har suka waske da shi. Har yanzu ba a ji daga bakin wadanda suka sace Adamu mu ba tukunna. Idan ba a manta ba, gwamna…

Karanta...

CORONA: Ganduje Ya Bada Umarnin Rufe Kafofin Kano

Gwamnatin jahar Kano a karkashin jagorancin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ta sanar da shirinta na garkame jahar Kano gaba daya ta hanyar rufe duk wata hanya da ta shiga jahar daga sauran makwabta jahohi. Gwamnatin ta dauki wannan mataki ne a kokarin na yaki da yaduwar mugunyar cutar nan mai toshe numfashi, watau annobar Coronavirus, kamar yadda hadimin gwamnan na musamman a kan harkokin kafafen watsa labaru, Salihu Tanko Yakasai ya bayyana. Yakasai ya ce: “Mai girma gwamnan jahar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya bada umarnin rufe duk wata hanya…

Buhari Ya Bijirewa Dokar Aisha Ya Koma Bakin Aiki

Wata Majiya daga fadar shugaban kasa ta bayyana cewa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya koma bakin aiki a Ranar Laraba, 25 ga Watan Maris, 2020. Kamar yadda Majiyar ta shaidawa Jaridar Daily Trust, shugaban kasar ya yi aiki a ofishinsa har zuwa karfe 2:30 na rana, a daidai lokacin da ake fama da annoba. Rahotanni sun bayyana cewa babu wani jami’in wata hukuma ko kusa a gwamnati da ya gana da shugaban kasar domin yi masa bayanai kamar yadda aka saba. A jiya Laraba, ya kamata ace an gudanar da…

Karanta...