Sarkin Kano Ya Kori Ɗan Majalisar Shi Saboda Taya Ganduje Murna

Kamar yadda jaridar The Nation ta ruwaito shine, Sarkin na Kano ya ɗauki matakin korar Alhaji Auwalu Maja Sirdin Sarkin Kano ne biyo bayan halartar walimar taya Ganduje murnar nasara a Kotu da ya yi. Wani Bafade a fadar Sarkin wanda ya buƙaci a ɓoye sunan shi saboda tsaro, yace Auwalu Maja Sirdin Sarkin Kano Dattijo ne wanda ya lashe sama da shekaru 30 akan wannan matsayi, sarauta ce da marigayi Sarkin Kano Ado Bayero ya naɗa shi akai, ta kula da yi wa Dawaki ado. Sarki Muhammadu Sunusi ll…

Karanta...