Ba A Yayin Juyin Mulki Yanzu – Buhari

Fadar shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ta bayyana cewa, zamanin kifar da halastacciya kuma zababbiyar gwamnatin farar hula ya riga ya wuce a ko’ina a duniya, saboda yadda tsarin dimukradiyya ya zauna da gindinsa a siyasar duniya. Wannan bayanin ya fito ne daga wata sanarwar wacce mai magana da yawun Shugaba Buhari, Malam Garba Shehu, sakamakon alamomin tashin hankali da ke kara bayyana a garin Legas, sabili da gangamin neman kawo sauyin nan mai lakabin #RebolutionNow da a ka shirya gudanarwa a ranar Litinin, 5 ga Agusta, 2019 a dukkan sassan…

Karanta...

Tsaro: Saura Kiris Ta’addanci Ya Kau A Jihar Kaduna -Aruwan

Kwamishinan ma’aikatar tsaro da harkokin cikin gida na Jihar Kaduna, Mista Samuel Aruwan, ya bayar da tabbacin cewa nan da dan wani lokaci za’a Kawo karshen ayyukan masu Garkuwa da mutane da ‘yan ta’adda a fadin jihar. Samuel Aruwan, ya ce Gwamnatin Jihar Kaduna ta kudiri aniyar samar da zaman lafiya a fadin jihar, a inda ya ce tuni suka fara daukar matakan magance ayyukan ‘yan ta’adda a ciki da wajen jihar. Kwamishinan, ya bayyana haka a wani hira da gidan Radiyon Freedom Kaduna sukayi da shi, ya na mai…

Karanta...

Katsina: An Bindige Wani Magidanci Har Cikin Gida

A daren jiya ne, wasu ‘yan bindiga suka samu Alhaji Abdu Lawal wanda aka fi sani da Alili a gidan shi da ke unguwar Yammawa, a cikin birnin Katsina sun harbe shi har lahira. Wanda kafin rasuwar sa babban direba ne a wani gidan mai da ke Kofar Guga. Za a yi jana’izar sa da misalin karfe goma na safiyar yau Talata a Yammawa. Allah ya tona asirin wadanda suka aikata wannan aika-aika. Daga Jamilu Dabawa, Katsina

Karanta...

Hanyoyin Magance Matsalar Tsaro A Katsina – Tata

DA BA DON…….! Da ba don kar ace Tata na neman aikin yi ba, da ba don kar ace Tata yana nufin yafi kowa ba, da ba don kar ace Tata ya fara takara ta 2023 ba, da nace HE Aminu Bello Masari ya kirkiro mani Ministry For Internal Security, Refugee Rehabilitation, Reconstruction & Integration ya bani dama da jagorancin tsaro a jihar Katsina da da yardar Allah sai na koma Batsari na tare da zama. Da sai nabi gari gari da gida gida kauyukan Batsari, Safana, Danmusa, Kankara, Faskari,…

Mulkin Buhari Ya Wahalar Da Talaka – Sarkin Yakin Buhari

Gwamnatin shugaba Buhari ya kamata ta sauya salon tafiyar da mulkin ta, saboda ba a taba gwamnatin da talaka ke kukan yunwa da talauci irin wannan Gwamnatin ba. Yunwa na kashe bayin Allah ga rashin tsaro ya yi kamari. Baya ga kulle bodojin Arewa da aka yi don gudun shigowa da makamai duk a banza. Gwara gwamnati ta bude mana bodojin mu ko ma sami saukin radadin talauci da yunwa a Arewa. Don talauci da yunwa ne kadai zai iya harzuka talaka bore ga gwamnati. Mashawartan Buhari ba sa ba…

Karanta...

Sharhin Bayan Labarai

Assalamu alaikum barkanmu da asubahin talata, biyar ga watan Zulhijja/Zulhaj, shekarar 1440 bayan hijirar cikamakin annabawa kuma fiyayyen halitta Annabi Muhammad S.A.W. Dai-dai da shida ga Agustan 2019. A jiya dai muhimman labarun guda biyu ne. Na farko kotu da ke Kaduna ta amince Shek El-Zakzaky da matarsa su tafi Indiya jinya, sai ya samu lafiya ya dawo a ci gaba da shari’ar da ake masa. Kuma jami’an tsaro za su masa rakiya. Lauyoyi bangaren gwamnatin jihar Kaduna da ke kararsa sun ce suna duba wannan amincewar ta kotu. Sai…