Yadda Ta Kasance Tsakanina Da Wata Karuwa – Sufyan

Wata Rana na sauka a wani Hotel, dake daya daga cikin jihohin da nake zuwa, tarukan kungiya, da yammaci na sauka bayan na gama kintsawa acikin Dakina Sai na fito na zauna a harabar Hotel Din saboda wannan yana daya daga cikin Al,adata saboda Ina qaruwa da abubuwan mamaki ko Al,ajabi ko kuma nishadi, kowa yana yadda yaga dama saboda duk mai sauka a Hotel ya san da irin wannan tsarin. Ina zaune can sai idanu na ya kai kan wata kyakkyawar matashiyar budurwa, mazajen bariki kowa Yana gabatar da…

Karanta...

Ban Yi Mamakin Buhari Ba – Muhammad Bin Ibrahim

Sam, ban yi mamakin sake nadin muqarraban Buhari ba bare in ji takaici. Dadi ma na ji. Don ya qara, kuma zai qara tabbatar da abin da na yi ta cewa a kansa ne tun kafin zaben 2019. Masu tunanin Buhari zai gyara, ko zai tsinana wani abu a qasar nan, su ne ke ban mamaki. Domin dai, lissafi ba zai taba zama qarya ba har abada. Ba za ka shuka dusa sannan ka yi tunanin tsiro zai fito ba. Buhari ba zai iya mulkin gyara ga Nijeriya ba, saboda…

Karanta...